Zaben Shugabanin APC: Ba’a bi ka’ida a Kano ba – Ahmad Mansur

Date:

Daga Zakariyya Adam Jigirya

Wani dan jam’iyyar APC daga mazabar Tarauni, karamar hukumar Tarauni ta jihar Kano, Ahmad Mansur Ali Tarauni, wanda ke neman kujerar shugaban jam’iyyar APC na kasa ya koka da cewa ba a bi tsarin da ya dace ba yayin babban taron jam’iyyar APC a mazabun dake Jihar Kano.

Ahmad Mansur Ali Tarauni ya bayyana haka lokacin da yake yiwa manema labarai karin haske a mazabarsa ta Tarauni da ke Kano ranar Asabar din nan.

Ya ce jam’iyyar ta bayyana takamaiman hanyoyin da ya kamata a bi a yayin Babban Taron Jam’iyyar, wanda a cewarsa ba a cika su ba.

“Shugaban Kwamitin rikon kwarya na jam’iyyar APC na kasa Kuma Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya bayyana cewa sama da mutane miliyan Arba’in sun yi rijista da Jam’iyyar kuma ya bada tabbacin za’a bi tsarin da ya dace domin jam’iyyar ta ci gaban jam’iyyar, amma saboda da mafi yawa daga cikin mambobin jam’iyyar sun fusata da tsarin da ake taron hakan tasa aka saki ƙarancin fitowar ya’yan jam’iyyar”

Kadaura24 ta rawaito cewa Ahmad Mansur Ali ya Kara da cewa da yawa daga Cikin Yan jam’iyyar ba’a tutunbesu ba, yana mai kira ga shugabannin jam’iyyar da masu ruwa da tsaki da su tabbatar da adalci da daidaitu a taron APC na mazabu da sauran manyan tarurrukan jam’iyyar don jam’iyyar ta ci gaba da mulki har bayan Shekarar 2023.

202 COMMENTS

  1. Премьера «Матрицы-4», которая, по слухам, называется «Воскрешение», выйдет на большие экраны 16 декабря 2021 года Матрица 4 смотреть Дата начала проката в США: 22.12.2021. Оригинальное название: The Untitled Matrix Film.

  2. Warner Bros. представили первый трейлер нового фильма в серии «Матрица», который вызвал больше вопросов, чем ответов. Матрица 4 просмотр Дата начала проката в США: 22.12.2021. Оригинальное название: The Untitled Matrix Film.

  3. Усик — Джошуа: де і коли дивитися бій Александр Усик Энтони Джошуа смотреть онлайн Гонорари за бій Джошуа – Усик. Видання SportingFree пише, що Джошуа за бій гарантовано отримає $10 млн. Дохід Усика складе щонайменше $3 млн, а за успішних продажів PPV (Pay-per-view – у перекладі з англ

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rundunar yansanda ta kasa ta aiko sabon kwamishina Kano

    Hukuamr Ƴansanda ta Najeriya ta amince da naɗi CP...

Yadda akai na bukaci Tinubu ya sauya sunan FCE Kano zuwa sunan Maitama sule

Daga Rahama Umar Kwaru   Mataimakin shugaban majalisar dattawan Nigeria Sanata...

Shugabannin hukumar zakka ta Kano sun ziyarci Sarki Sanusi II

Daga Sani Idris maiwaya   An bukaci Hukumar Zakka da Hubusi...

Nimet ta bayyana jihohin da za su fuskanci tsananin zafi

Hukumar kula da yanayi ta Najeriya ta yi gargaɗin...