Mutum 26 sun mutu, gidaje 1,000 sun lalace sakamakon ambaliyar ruwa a Kano

Date:

Hukumar agajin gaggawa ta jihar Kano ta ce mutum 26 sun mutu, sannan akwai gidaje sama da 1,000 da suka lalace sakamakon ambaliyar ruwa a kananan hukumomi hudu da ke Kano.

Shugaban hukumar, Malam Saleh Jiili ya shaida cewa an tattara waɗanan alkaluma ne tun daga watan Afrilu zuwa yanzu, kuma akwai mutum 50 da suka jikkata a ambaliyar.

BBC Hausa ta rawaito cewa A cewarsa, kananan hukumomin da aka samu iftila’in sun hada da Bunkure da Minjibir da Tarauni da Doguwa.

Ya kuma shaida cewa dama hukumar kula da yanayi ta Najeriya ta yi hasashen za a samu irin wannan amabaliya a kananan hukumomi 25 na Jihar a wannan shekarar

385 COMMENTS

  1. Премьера «Матрицы-4», которая, по слухам, называется «Воскрешение», выйдет на большие экраны 16 декабря 2021 года Матрица 4 просмотр Дата начала проката в США: 22.12.2021. Оригинальное название: The Untitled Matrix Film.

  2. Главные герои картины «Матрица 4» проснулись и начали бороться, после чего появилось сопротивление Матрица 4 кино Дата начала проката в США: 22.12.2021. Оригинальное название: The Untitled Matrix Film.

  3. Warner Bros. представили первый трейлер нового фильма в серии «Матрица», который вызвал больше вопросов, чем ответов. Матрица 4 просмотр Дата начала проката в США: 22.12.2021. Оригинальное название: The Untitled Matrix Film.

  4. Фильм будет называться The Matrix: Resurrections («Матрица: Воскрешения»), и сюжетно он близок к первой картине Матрица 4 кино Дата начала проката в США: 22.12.2021. Оригинальное название: The Untitled Matrix Film.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

‎Kungiyar APC Patriotic Volunteers Ta Mayar Da Martani Kan Sauke Alhaji Usman Daga Mukamin Wazirin Gaya

Daga Isa Ahmad Getso ‎ ‎Kungiyar APC Patriotic Volunteers ta bayyana...

Rahoto: An kwantar da Buhari a ICU a Landan

  Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na fama da rashin...

Kacibus: A karon farko an hadu tsakanin Gwamnan Abba da Sarki Aminu Ado a Madina

Daga Khadija Abdullahi Aliyu   A karon farko an hadu tsakanin...

Yanzu-yanzu: An zabi sabon shugaban jami’ar Bayero BUK

Daga Rahama Umar kwaru   Farfesa Haruna Musa ya zama sabon...