An bayyana rasuwar Shugaban Kungiyar Vigilante na Jihar Kano MK Alhaji a matsayin babbar Rashi a kasa baki daya.
Shugaban Kungiyar Masu gabatar da shirin Al,amuran Yau da Kullum ,,Wato Magazine programme .. Commared Sani Abdurrazak Darma ne ya bayyana Hakan ,, cikin wata Sanarwa da aka rabawa manema Labarai.
Comared Sani Abdurrazak Darma ya kara da cewa ,,Mk Alh Mutum ne Mai kaunar Al,umma, Mai San cigaban zaman lfy a Jihar Kano dama kasa baki daya.
Inda ya bukaci Gwamnati da Masu ruwa da tsaki a Sha,anin Tsaro su tallafawa ‘ya’yan sa,, ta kowane bangare.
Cikin Sanarwa da Mai magana da Yahun Kungiyar Ya fitar Yusif Ali Abdallah, tace daukakin Masu gabatar da Shirin magazine programme…Suna miko ta,aziyar su ga Al,ummar Jihar Kano ,da ‘yan Jarida a ko,ina