Da dumi-dumi: Tinubu ya sauke Hafsoshin tsaron Nigeria , ya kuma nada sabbi

Date:

Daga Aisha Muhammad Adam

 

Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya amince da yiwa Hafsoshin tsaron Nigeria Ritaya nan take.

 

Shugaban ƙasar ya kuma Amince da yiwa Shugaban hukumar hana fasa kwauri ta kasa da babban sufeton yan sanda na kasa tare kuma da wasu masu bashi shawara.

 

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Daraktan yada labaran ofishin Sakataren gwamnatin tarayya Willie Bassey ya sanyawa hannu kuma aka rabawa manema labarai.

Yanzu-Yanzu: Abba Gida-gida ya sake sabbin nade-naden mukamai

Sabbin wadanda aka nadan sun hadar da:

1 Mallam Nuhu Ribadu National Security Adviser

2 Maj. Gen. C.G Musa Chief of Defence Staff

3 Maj. T. A Lagbaja Chief of Army Staff

4 Rear Admirral E. A Ogalla Chief of Naval Staff

5 AVM H.B Abubakar Chief of Air Staff

6 DIG Kayode Egbetokun Acting Inspector-General of Police

7 Maj. Gen. EPA Undiandeye Chief of Defense Intelligence

Tallah

Haka zalika Shugaban Tinubu ya amince da nadin wadannan a matsayin sabbin mukamai

1 Col. Adebisi Onasanya Brigade of Guards Commander

2 Lt. Col. Moshood Abiodun Yusuf 7 Guards Battalion, Asokoro, Abuja

3 Lt. Col. Auwalu Baba Inuwa 177, Guards Battalion, Keffi, Nasarawa State

4 Lt. Col. Mohammed J. Abdulkarim 102 Guards Battalion, Suleja, Niger

5 Lt. Col. Olumide A. Akingbesote 176 Guards Battalion, Gwagwalada, Abuja

Kazalika Tinubu ya amince da nadin sabbin Masu tsaron fadar shugaban kasa

1 Maj. Isa Farouk Audu
(N/14695) Commanding Officer State House Artillery

2 Capt. Kazeem Olalekan Sunmonu (N/16183) Second-in-Command, State House Artillery

3 Maj. Kamaru Koyejo Hamzat (N/14656) Commanding Officer, State House Military Intelligence

4 Maj. TS Adeola (N/12860) Commanding Officer, State House Armament

5 Lt. A. Aminu (N/18578) Second-in- Command, State House Armament

sa’annan Shugaban kasar ya amince da nada mutane 4 a matsayin masu bashi sharawa na musamman.

1 Hadiza Bala Usman Special Adviser, Policy Coordination

2 Hannatu Musa Musawa Special Adviser, Culture and Entertainment Economy

3 Sen. Abdullahi Abubakar Gumel Senior Special Assistant , National Assembly Matters (Senate)

4 Hon. (Barr) Olarewaju Kunle Ibrahim Senior Special Assistant, National Assembly Matters (House of Representatives)

Finally, the President has approved the appointment of Adeniyi Bashir Adewale as the Ag. Comptroller General of Customs.

Sai dai nadin Hafsoshin tsaron da shugaban hukumar hana fasa kwauri ta kasa da Babban Sufeton yan sanda zasu rike mukaman ne a matsayin na riko kafin a tabbatar da su kamar yadda kundin tsarin mulki Nigeria yayi tanadi

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rikicin gida: Jam’iyyar APC ta Fara Tuhumar Kakakinta na Kano Ahmad S Aruwa

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa   Jam'iyyar APC ta Mazabar Daurawa a...

Iftila’i: An Sami Ambaliyar Ruwa a garin Maiguduri

Mazauna wasu yankuna a Maiduguri, babban birnin jihar Borno...

Shugabanni ku rika gudanar da aiyukan da za su rage talauci a cikin al’umma – SKY

Daga Kamal Yakubu Ali   Fitaccen dan kasuwa a Kano Alhaji...

Muna da yakinin APC za ta lashe zabuka a Kano da Arewa don Tinubu ya yi tazarci a 2027 – Alfindiki

Jigo a jam’iyyar APCn Kano, Comrade Faizu Alfindiki, ya...