Daga Kamal Yahaya Zakaria
Gwamnatin jihar kano ta rushe shatale-talen dake Kofar gidan gwamnatin kano a daren jiya talata.
Sai dai har yanzu babu wani bayani da gwamnatin ta fitar a matsayin dalilin rushe shatale-talen.
Shatale-talen dai shi ne mafi kayatarwa cikin manyan shatale-tale da ake da su a fadin jihar kano.
Ga hotunan yadda aka rushe shatale-talen
