Daga Abubakar Sa’eed Sulaiman
Shahararren dan wasan hausan nan Adam A Zango nemi masoyansa da masu bibiyarsa a shafukan sada zumunta da su bashi shawara game da auran Ahlul kitabi da yake so zai yi.
Zango ya wallafa hakan ne a shafinsa na Instagram, yana mai neman jin shawarwarin masu bibiyar sa.
A baya dai jarumin na Kannywood yayi wani furuci da ya yamutsa hazo, inda yace ya haƙura da aure har ƙarshen rayuwarsa.
Wannan ya biyo bayan saɓanin da ya samu da matarsa, wanda ya kai ga rabuwarsu.
Rashin kishin kano ne zai sa mutum ya rushe Ginin da mukai a tsohuwar Daula Otel – Ganduje
“Anya ba Ahlul Kitabi Zan Aura ba Kuwa? Ku bani Shawara”
Shin menene shawarar ku ga mawaƙin?
Tuni dai wasu suka fara bashi sharawa kan abun da ya dace gane da neman wacce zai aurar.
Me ce shawarar ku ga Adam Zango?