Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta bayyana sunayen mutanen da suka mutu a hatsarin jirgin saman NAF kirar ATR 42, wanda ya faru a yankin Igbokoda, Jihar Ondo, a ranar Litinin.
Jirgin, mai lambar NAF 931, na ɗauke da ma’aikatan jirgin guda biyar da fasinjoji 20, jimillar mutane 25, lokacin da ya yi hatsarin yayin da yake gudanar da aikin yau da kullum daga Benin zuwa Legas.
Read also: Sanata Barau ya dawo da dan Majalisar jiha na Makoda Cikin APC

A cikin wata sanarwa, mai magana da yawun Rundunar Sojin Sama, Air Commodore Ehimen Ejodame, ya ce har yanzu ba a samu wani mutum da ya tsira daga hatsarin ba.
Ya ce nan take aka fara gudanar da ayyukan bincike da ceto, tare da haɗin gwiwar hukumomin da abin ya shafa domin gano mutanen da lamarin ya rutsa da su.
ga jerin Sunayen wadanda suka mutu a hatsarin jirgin
Read also: Jami’ar Khalifa Isyaka Rabi’u ta taya al’ummar Musulmi murnar Maulidi
1. Squadron Leader MI Aburime
2. Squadron Leader AP Man-Ugwueje
3. Flight Lieutenant IS Bako
4. Warrant Officer Abubakar A
5. Corporal Uguru HC
6. Flight Lieutenant TL Lazarus
7. Flight Lieutenant M Akinloye
8. Flying Officer IM Adeshina
9. Master Warrant Officer Onwuka F
10. Master Warrant Officer Matini BA

Read also: Ƴan Sanda sun kama matar da ta shirya yadda aka yi garkuwa da mijinta
11. Warrant Officer Nuhu FS
12. Flight Sergeant James RB
13. Flight Sergeant Mohammed AI
14. Sergeant Ani AE
15. Sergeant Izibenikien SI
16. Sergeant Alafuka C
17. Sergeant Mbadugha AN
18. Lance Corporal Ugwuba FC
19. Lance Corporal Eledan GE
20. Mrs Ezeh Nneka
21. Godstmine Tarabina
22. Joy Micheal
23. Sunday Micheal
24. Ukeme David
25. Gideon Omotola