Daga Abdullahi Shu
Shugaban jam’iyyar APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje ya yi murabus a matsayin shugaban jam’iyyar APC na kasa.
Rahotanni sun bayyana cewa Ganduje ya sauka daga kujerar shugabancin jam’iyyar ne sakamakon wasu dalilai na rashin lafiya, kamar yadda ya rubuta a Wasika ajiye aiki.

Mista Ganduje, wanda tsohon gwamnan jihar Kano ne, ya bayyana dalilan kiwon lafiyarsa a kan matakin da ya dauka, inda ya bayyana cewa yana bukatar ya mai da hankali kan lafiyarsa.
Karin bayani zai zo nan gaba