Yanzu-yanzu: An ga jinjirin watan Sallah karama a Nigeria

Date:

Daga Khadija Abdullahi Aliyu

 

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya tabbatar da cewa an ga jinjirin watan Shawwal a Nigeria wanda hakan ke kawo karshen azumin watan Ramadana na shekarar 2025.

Kadaura24 ta rawaito Sarkin Musulmi ya bayyana hakan ne ga manema labarai a fadarsa dake Sokoto .

InShot 20250309 102403344
Talla

Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya ce gobe lahadi ita ce za ta zama 1 ga watan Shawwal na shekarar 1446.

Yanzu-yanzu: Kasar Saudiyya ta ga watan Sallah

Ya yi fatan al’ummar Musulmi Nigeria za su gudanar da bukukuwan sallah cikin kwanciyar hankali da lumana.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Kisan Gilla: Kungiyar lauyoyin ta jihar kano ta Nemi a biya diyyar wadanda aka kashe a jihar Edo

Daga Nazifi Dukawa Ƙungiyar lauyoyi ta ƙasa NBA Ungogo branch...

Ku hukunta wadanda su ka kashe mana mutane, kuma ku biya mu diyya – Gwamnan Kano ya fadawa na Edo

Daga Aliyu Danbala Gwarzo   Gwamnan jihar Edo Monday Okpebholo ya...

Kisan Gilla: Gwamnan Edo ya ziyarci Sanata Barau Jibrin

Gwamnan jihar Edo Monday Okpebholo ya kai ziyarar ta'aziyya...

Kwankwaso ya gana da Ɗalibai 300 da ya biyawa kudi sukai karatun kiwon lafiya

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa   Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi'u...