Daga Khadija Abdullahi Aliyu
Majalisar dokokin Jihar Edo, ta tsige mataimakin gwamnan jihar, Kwamared Philip Shaibu.
Dan majalisar dokokin jihar kano Ibrahim kundila ya rasu
Tsigewar na zuwa ne bayan amincewa da rahoton kwamitin bincike na mutum bakwai da majalisar ta kafa domin bincikar zarge-zargen da ake yi wa mataimakin gwanna