Daga Abdullahi Shu’aibu Hayewa
Alkalin kotun majistiri ta Kano ya bayar da umarnin tsare Abdulmajid Danbilki Kwamanda bisa zarginsa da kalaman da basu dace ba akan jagoran jam’iyyar NNPP Rabi’u Musa Kwankwaso dangane da batun masarautu a Kano.
Siyasar Kano: Tinubu Ya Baiwa Kwankwaso da Ganduje Umarni
Idan za’a iya tunawa kadaura24 ta rawaito Danbilki kwamanda ya yi kaurin suna wajen kalubalantar jagoran jam’iyyar NNPP da gwamnatin jihar kano ta Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP.
Karin bayani na nan tafe…