Da dumi-dumi: Gwamnan Kano ya nada wakilai a kananan hukumomi 44

Date:

Daga Khadija Abdullahi Aliyu

 

Gwamnan jihar kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin wakilan gwamnati a kananan hukumomin kano 44 .

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da babban Sakataren yada labaran mataimakin gwamnan kano Ibrahim Garba Shu’aibu ya sanyawa hannu kuma aka rabawa manema labarai a Kano.

Ga sunayen wadanda aka nada da kuma Inda aka tura su.

KANO CENTRAL

DAWAKIN KUDU

1. Shuaibu M. Aliyu

2. Ibrahim Bayero Bala Tsakuwa

3. Rabiu Dogo

GARUN MALAM

1. Aminu Salisu

2. Nura Tasiu

3. Jamilu Uba Mustapha

FAGGE

1. Dr Bashir Yusuf

2. Shuaibu Adamu Fagge

3. Mustapha Isah

DALA

1. Ibrahim Shehu Dansarauta

2. Kabiru Ibrahim (Falaki)

3. Auwal Abdulkadir Sulieman

GEZAWA

1. Nazifi Bala Makama

2. Bashir Tanko Muhd

3. Garba A saleh

KURA

1. Nasidi Balantu

2. Yahya Tijjani

3. Sule Ahmad

MADOBI

1. Muhammad Sani Gora

2. Sulaiman DanAzumi Kanwa

3. Sabiu Ibrahim

MINJIBIR

1. Shehu Dayyabu

2. Muhd Yakubu Kunya

3. Nasiru Aliyu Kantama

NASSARAWA

1. Ado Muhammad Makaba

2. Ibrahim Isah Matawalle

3. Yusuf Ibrahim Abubakar

TARAUNI

1. Abdullahi Ibrahim Bashir

2. Ahmad Ibrahim

3. Kabiru Sani

UNGOGO

1. Adamu Tukur

2. Sani Zubairu Baffale

3. Tijjani Abdulsalam Panisau

WARAWA

1. Umar Sani Abdullahi

2. Yusif Muhd Sani

3. Salisu Muhd Inuwa

GWALE

1. Dr Bashir Ibrahim

2. Hon. Sani Bala Dorayi

3. Hon. Abubakar Muazu

KUMBOTSO

1. Auwalu Halliru Nagero

2. Rufai Ahmad Manager

3. Auwalu Mamman

KANO MUNICIPAL

1. Bashir Bala Chilla

2. Sani Sadiq Ykasai

3. Bashir A. Haris

KANO SOUTH

GARKO

1. Gambo Isah Tanko

2. Auwalu Muhammad Batalike

3. Alhaji Miko Jagaba

BUNKURE

1. Muhammad Abba Ibrahim

2. Musa Isyaku Gurjiya

3. Haruna Ado Dundu

ROGO

1. Abubakar Mustapha Rogo

2. Sani Abdullahi Fulatan

3. Yahaya Shuaibu Yunusa

TAKAI

1. Hussaini Gambo

2. Ibrahim Abdulhadi Falali

3. Muhd Abdullahi Durbunde

WUDIL

1. Abubakar Aliyu Fate

2. Alhaji Garba Darki

3. Aliyu Ibrahim Adamu

RANO

1. Alhaji Dankaka Dankawu

2. Isah Sulaiman Lausu

3. Yakubu H. Dahiru

BEBEJI

1. Alhaji Umaru N Jamila

2. Yusif Sale

3. Murtala Inusa (Ayo)

ALBASU

1. Mansur Aliyu Bataiya

2. Mustapha Hamidan

3. Ashiru Jaafar Kunkurawa Ajingi

AJINGi

1. Alhaji Ahmad Muhammad (Randa)

2. Mustapha Hamidan

3. Ashiru Jaafar Kunkurawa Ajingi

KIRU

1. Isah Hashim

2. Hamisu Nuhu Yaro

3. Muhammad Shehu

KARAYE

1. Abdullahi Aliyu Dederi

2. Pharm Nasiru Danladi

3. Hon. Wada Nababa Tudun Kaya

KIBIYA

1. Auwalu Yaro Kbiya

2. Garba Sulaiman Durba

3. Auwalu Abduallahi Tarai

TUDUN WADA

1. Umar Isah Ahmad

2. Sagir Yakubu Adamu

3. Ishaq Abdurrahman Adamu

SUMAILA

1. Nasiru Mato

2. Muhammad Galadima Rimi

3. Saidu Abdullahi Sitti

KANO NORTH

GWARZO

1. Abdullahi Sani Kwami

2. Nazifi Gambo Salihawa

3. Bello Dahiru Gwarzo

BICHI

1. Ahmad Kado Bichi

2. Habibu Musa

3. Kabiru Dalha

DAMBATTA

1. Abashe Umar

2. Alhaji Babangida Sani Fagwalawa

3. Ado Ahmad Muhammad Danbatta

TSANYAWA

1. Zahradeen Lawan Abubakar

2. Anas Abdullahi

3. Dabarani Adamu Aliyu

BAGWAI

1. Bello Abdullahi Gadanya

2. Ahmad Musa Adamu

3. Sani Ibrahim Badau

KUNCHI

1. Usaini Alkasim

2. Hon. Hashimu Sulaiman

3. Nasiru Sale (Barama)

GABASAWA

1. Suraj Usman

2. Maaruf Sulaiman Kawo

3. Alh Adamu Garba

MAKODA

1. Auwalu Isah Jibga

2. Alh Alto Yau

3. Salisu Sadi Gamji

DAWAKIN TOFA

1. Shuaibu Aliyu Kaleku

2. Abdullahi Magaji Aliyu

3. Sani Isah Romi

TOFA

1. Abubakar S. Mai Goro

2. Hon. Adamu Abubakar Mainasara

3. Shukurana A Garba

SHANONO

1. Abubakar Barau Shanono

2. Malami Ibrahim Shanono

3. Alasan Nakande

RIMIN GADO

1. Zangina Galadima Zango

2. Muhammad Usaini Raji Gulu

3. Auwalu Awaisu

KABO

1. Safiyanu Muhammad Dugabau

2. Musbahu Yahuza Durun

3. Adamu Aliyu Wari

Sanarwa

IBRAHIM GARBA SHUAIBU, Babban Sakataren yada labaran mataimakin gwamnan jihar kano, Comr. Aminu Abdussalam Gwarzo

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Sarkin Kano na 15 ya gana da Shugaba Tinubu kan rikicin Rimin Zakara

    Mai Martaba Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado...

Da dumi-dumi: Tinubu ya baiwa sakataren jam’iyyar APC na Kano mukami

Daga Khadija Abdullahi Aliyu   Sakataren jam’iyyar APC na jihar Kano,...

Gwamnatin Kano ta haramtawa yan kwangila zuwa ma’aikatar kananan hukumomi ta jihar – Kwamishina

Gwamnatin kano ta ja kunnen yan kwangilar ayyukan kananan...

Iftila’i: Almajirai 17 sun kone kurmus 15, sun jikkata sanadiyya wata gobara

Daga Maryam Muhammad Ibrahim   Wata gobara da ta tashi ta...