Da dumi-dumi: Sojojin Gabon sun sanar da sunan sabon shugaban ƙasar

Date:

Daga Auwal Alhassan Kademi

 

Jagororin sojin da suka yi juyin mulki a Gabon sun sanar da Janar Brice Oligui Nguema a matsayin shugaban ƙasar na riƙon-ƙwarya.

 

Lamarin na faruwa ne ‘yan awanni bayan wasu sojoji daga rundunar tsaron fadar shugaban ƙasa sun zagaya da shi a titunan birnin Libreville don yin murna.

Talla

BBC ta rawaito Ɗazu Shugaba Ali Bongo ya saki wani saƙon bidiyo daga gidan da ake tsare da shi, yana neman abokansa su ƙyamaci juyin mulkin – yayin da mutane ke ci gaba da murna a titunan ƙasar.

Da dumi-dumi: Tinubu ya Magantu kan juyin mulkin kasar Gabon

Shi da mahaifinsa sun mulki ƙasar da ke da arzikin man fetur tsawon shekara 56, amma da yawan ‘yan ƙasar na zaune cikin talauci.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Hukumar almajirai da yaran da ba sa zuwa Makaranta ta kaddamar da yi wa yaran da ba sa zuwa Makaranta Rijista a Kano

Daga Saminu Ibrahim Magashi   Hukumar kula da almajirai da yaran...

Da gudu zan karɓi tayin kujerar mataimakin shugaban ƙasa – Barau Jibrin

Daga Isa Ahmad Getso Mataimakin shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata...

Inganta tsaro: Shugaban K/H Tarauni ya ba da fili domin gina ofishin Civil Defence a karkasara

Daga Khadija Abdullahi Aliyu   Shugaban karamar hukumar Tarauni, Alhaji Ahmed...

Gwamnan Kano ya yi sabbin nade-nade

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya nada Malam...