Da dumi-dumi: Tinubu na ganawa da El-Rufai da Wike a fadar shugaban kasa

Date:

Shugaba Tinubu ya shiga ganawa da tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa’i da tsohon gwamnan River Nyensom Wike a Villa.

 

Wasu majiyoyi sun ce ganawar na daga cikin ƙoƙarin tabbatar da naɗin El-Rufa’i a matsayin minista.

Talla

Tsaffin gwamnonin dai na daga cikin waɗanda Tinubu ya aika sunayensu majalisa domin tantance su zuwa wannan muƙami.

Da dumi-dumi: Ganduje ya baiwa tsohon kwamishinansa mukami

To sai dai majalisar ta amince da naɗin Wike, amma bata amince da El-Rufa’i ba, inda wata majiya daga fadar shugaban kasa tace ganawar Tinubu da El-Rufai na da nasaba da batun kin tantancewar da Majalisa ta yi masa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

“BAMA YI”: Kalma mai alamta tsayuwar alkiyamar raggo ko mutakabirin dansiyasa – Dr. Murtala Iliyasu Ayagi

  Daga Dr. Murtala Iliyasu Ayagi malamin a Kwalejin Koyar...

2027: Tinubu ya bayyana lokacin da zai ambata sunan wanda zai yi masa mataimaki

I'mFadar Shugaban Kasa ta ce shugaba Bola Tinubu zai...

Ciyaman din Wudil ya kaddamar da aikin gina magudanan ruwa a wasu garuruwa a yankin

Daga Maryam Adamu Mustapha   Shugaban karamar hukumar Wudil, Hon. Abba...