Daga Khadija Abdullahi Aliyu
Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya turawa Majalisar dokokin jihar kano sunayen mutane 19 domin tantancesu don nada su a matsayin kwamishinonin sa Kuma yan majalisar zartarwa jiha.
Majiyar Kadaura24 ta SOLACEBASE ta sunayen sun hadar da :
1- Comrade Aminu Abdulsalam
2- Hon. Umar Doguwa
3- Hon. Ali Haruna Makoda
4- Hon. Abubakar Labaran Yusuf
5- Hon. Danjuma Mahmoud

6- Hon. Musa Shanono
7- Hon. Abbas Sani Abbas
8- Haj. Aisha Saji
9- Haj. Ladidi Garko
10- Dr. Marwan Ahmad
11- Engr. Muhd Diggol
12- Hon. Adamu Aliyu Kibiya
13- Dr. Yusuf Kofar Mata
14- Hon. Hamza Safiyanu
15- Hon. Tajo Usman Zaura
16- Sheikh Tijjani Auwal
17- Hon. Nasiru Sule Garo
18- Hon. Haruna Isa Dederi
19- Hon. Baba Halilu Dantiye
Rahotanni daga majalisar sun tabbatar da gwamnan ya tura sunaye, kuma kowanne lokaci daga yanzu za’a sanar da lokacin da za’a fara tantance wadanda aka tura sunayen nasu.