Da duminsa: Tsohon gwamnan Benue Samuel Ortom ya shiga komar EFCC

Date:

Daga Rahama Umar Kwaru

 

Yanzu haka dai tsohon gwamnan jihar Benue Samuel Ortom yana hannun hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC.

 

Rahotanni sun bayyana cewa hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta gayyaci tsohon gwamnan domin amsa wasu tambayoyi dangane da mukamin gwamna da ya rike.

Yanzu-Yanzu: Abba Gida-gida ya tura sunayen wadanda zai nada a matsayin kwamishinoni

Ortom, ya shiga ofishin hukumar na shiyyar Makurdi, wanda ke kan titin Alor Gordon a babban birnin jihar da misalin karfe 10:08 na safe.

Tallah

Kai tsaye ya shiga cikin ginin.

Daily trust ta ruwaito yadda Ortom ya mika bayanan bashi na Naira biliyan 187.7 ga gwamnatin Reverend Father Hyacinth Alia.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamnan Kano Ya Rantsar Da Sabon Kwamishinan Gidaje

Daga Khadija Abdullahi Aliyu  Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf...

Matsalar Albashi: Gwamnatin Kano za ta tantance ma’aikata

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa   Gwamnatin jihar Kano ta umarci dukkan...

Gwamnonin Nigeria na yunkurin dakatar da turawa kananan hukumomi kason kudadensu

    Gwamnonin jihohin Nijeriya sun fara wani yunkuri na dakatar...

Ramadan: Cibiyar Markaz Imamu Malik ta raba kayan abinchi ga al’ummar Dorayi dake Kano

Daga Kamal Yakubu Ali   Cibiyar Markaz Imamu malik da ke...