Rantsar da Tinubu: An tsaurara tsaro a Abuja

Date:

 

Jami’an tsaro sun tsaurara matakai a dandalin Eagle Square, wurin da ake bikin rantsar da sabon zababben shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima don tabbatar da bikin ya wakana lami lafiya.

 

Titunan da ke zuwa dandalin Eagle Square sun kasance da shinge, kuma mutanen da ke da takardar shaida ta musamman ne kawai ake ba su damar shiga.

A yau Litinin, 29 ga watan Mayu Muhammadu Buhari yake mika mulki ga Bola Ahmad Tinubu a matsayin sabon shugaban kasar Najeriya.

Da dumi-dumi: Abba Gida-gida ya Koka da yadda Ganduje ya bar masa bashi Mai tarin yawa

Bola Ahmed Tinubu ya ci zaɓenshugaban ƙasar ne wanda aka yi ranar 25 ga watan Fabarairu na wannan shekara a ƙarƙashin jam’iyyar APC mai mulkin ƙasar, sai dai ƴan hamayya na ƙalubalantar sakamakon a kotu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rikicin gida: Jam’iyyar APC ta Fara Tuhumar Kakakinta na Kano Ahmad S Aruwa

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa   Jam'iyyar APC ta Mazabar Daurawa a...

Iftila’i: An Sami Ambaliyar Ruwa a garin Maiguduri

Mazauna wasu yankuna a Maiduguri, babban birnin jihar Borno...

Shugabanni ku rika gudanar da aiyukan da za su rage talauci a cikin al’umma – SKY

Daga Kamal Yakubu Ali   Fitaccen dan kasuwa a Kano Alhaji...

Muna da yakinin APC za ta lashe zabuka a Kano da Arewa don Tinubu ya yi tazarci a 2027 – Alfindiki

Jigo a jam’iyyar APCn Kano, Comrade Faizu Alfindiki, ya...