Daga Abubakar Lawan Bichi
Kungiyar Mallamai ta Kwaleji horan Mallamai ta Bichi FCE Bichi wato COEASU ta dakatar da yaji aikin da take gudanarwa tsahon wata biyu daga ranar Talata sakamakon zama da Shugabanci Kungiyar da Slsabon Shugaban Kwaleji wanda ya kama aiki a jiya Litinin.
Shafukan sada zumunta na da hadari ga lafiyar matasa masana
Shugaban Kungiyar Dr. Hussain Yahaya Peni ne ya bayyana hakan bayan taro da ya’yan Kungiyar a dakin taro na Kwaleji don sanar dasu Sakamakon tartaunawar ShugabanciKungiyar da Sabon Shugaban Kwaleji Dr Bashir Sabo .
Dr Hussain Yahaya Peni ya kara da cewar har izuwa yanzu ba a biya wa Kungiyar bukatuntaba, amma sun yanke hukunci hakane sabon da bukatar da sabon shugaban Makarantar ya zo musu da ita.
“Ina bukatar ku bani lokaci don na nazarci matsalolin ku kuma na san ta yadda zamu su don Ingartan harkokin Koyo da koyarwa tare da jin dadin Dalibai da Ma’ikata a Kwaleji”. A cewar sanarwar