Babu dalilin soke zaben Shugaban kasa a Nigeria – APC

Date:

Daga Aliyu Danbala Gwarzo

 

Kwamitim yaƙin neman zaɓe na ɗantakar shugabancin Najeriya na jam’iyya mai mulki APC, ya ce buƙatar da jam’iyyun hamayya suke gabatarwa ta soke zaɓen, ba za ta taɓa yiwuwa ba.

Kwamitin ya bayyana haka ne a matsayin martani ga taron manema labarai da manyan jam’iyyun hamayya uku, PDP da LP da kuma APC suka yi inda suka ce sai dai a soke zaɓen na ranar Asabar.
Kakakin kwamitin yaƙin neman zaɓen na APC Festus Keyamo, ya ce shugaban hukumar zaɓen ta INEC zai saɓa doka idan har ya soke zaɓen da tuni ya riga ya fara bayyanawa.
Mista Keyamo ya ce, ”bukatar ba mai yuwuwa ba ce bisa doka. Suna gabatar da buƙatar da ta saɓa doka.”
Ya ce mafita ɗaya ce kawai ga ‘yan hamayyar a yanzu, ita ce su je kotu idan ba su amince da sakamakon zaɓen ba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rikicin gida: Jam’iyyar APC ta Fara Tuhumar Kakakinta na Kano Ahmad S Aruwa

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa   Jam'iyyar APC ta Mazabar Daurawa a...

Iftila’i: An Sami Ambaliyar Ruwa a garin Maiguduri

Mazauna wasu yankuna a Maiduguri, babban birnin jihar Borno...

Shugabanni ku rika gudanar da aiyukan da za su rage talauci a cikin al’umma – SKY

Daga Kamal Yakubu Ali   Fitaccen dan kasuwa a Kano Alhaji...

Muna da yakinin APC za ta lashe zabuka a Kano da Arewa don Tinubu ya yi tazarci a 2027 – Alfindiki

Jigo a jam’iyyar APCn Kano, Comrade Faizu Alfindiki, ya...