Saura kwana 100 a yi zaɓe a Najeriya – INEC

Date:

Daga Sadiya Muhd Sabo

 

Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya ta ce yau saura kwana 100 a buɗe rumfunan zaɓe a fadin ƙasar

 

A wani saƙo da ta wallafa a shafinta na Tuwita, mai ɗauke da sa hannun shugaban hukumar Farfesa Mahmod Yakubu, ya ce za a gudanar da zaɓen shugaban ƙasa da na ‘yan majalisun tarayya ranar 25 ga watan Febrairu mai zuwa, sannan mako biyu baya a yi na gwamnoni da na ‘yan majalisun jihohi.

Talla

 

BBC Hausa haka kuma sanarwar ta ƙara da cewa ba gudu ba ja da baya game da amfani da na’urar tattara sakamakon zaɓe da tantance masu kada ƙuri’a a lokacin babban zaɓen da ke tafe.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali ta Magantu Kan Batun Sheikh Abduljabbar

Hukumar Gyaran Hali ta Jihar Kano ta bayyana cewa...

Dalilin da ya sa na bar tafiyar Kwankwasiyya – Farouk Lawan

Tsohon ɗan majalisar tarayya, Farouk Lawan, ya bayyana cewa...

An Dauke Shaikh Abduljabbar Daga Gidan Yari na Kurmawa Zuwa Wani Wuri – Yan uwansaba

Wani labari da ke yawo a kafafen sada zumunta...

Majalisu na neman sauya lokacin zabuka a Nigeria

Majalisar Dokoki Ta Ƙasa Ta Gabatar Da Kudirin Sauya...