2023: Kwankwaso ya zabi Fasto Idahosa a matsayin mataimakinsa

Date:

Daga Aliyu Nasir Zangon Aya

 

Dan takarar shugaban Najeriya na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya zabi Fasto Bishop Isaac Idahosa a matsayin matamakinsa a zaben 2023.

 

Jam’iyyar ta NNPP ce ta sanar da wannan labarin a shafinta na Tuwita ranar Alhamis.

 

Fasto Bishop Idahosa dan asalin Jihar Edo ne da ke Kudu maso Kudancin Najeriya.

 

Dan takarar mataimakin shugaban kasar na NNPP Bishop kuma babban fasto na Cocin God First Ministry, wadda aka fi sani da Illumination Assembly, Lekki Light Centre (LLC) a birnin Lagos.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Dalilin da ya sa na bar tafiyar Kwankwasiyya – Farouk Lawan

Tsohon ɗan majalisar tarayya, Farouk Lawan, ya bayyana cewa...

An Dauke Shaikh Abduljabbar Daga Gidan Yari na Kurmawa Zuwa Wani Wuri – Yan uwansaba

Wani labari da ke yawo a kafafen sada zumunta...

Majalisu na neman sauya lokacin zabuka a Nigeria

Majalisar Dokoki Ta Ƙasa Ta Gabatar Da Kudirin Sauya...

Kungiyar Lauyoyi yan asalin jihar Kano sun mika korafi ga kasashen Amuruka Ingila da UN kan zargin kisan a Tudun Wada

Kungiyar Lauyoyin Yan Asalin Jihar Kano (National Forum of...