Da dumi-dumi: Gobara ta tashi a Ma’aikatar kudi ta Nigeria

Date:

Daga Maryam Muhd
Da sanyin safiyar Wannan rana   gobara ta tashi hedkwatar ma’aikatar kudi ta tarayya da ke Abuja.
Kadaura24 ta rawaito Ginin yana cikin Babbar Cibiyar Kasuwanci, kusa da Sakatariyar Tarayya wadda ke da sauran Ma’aikatu da Hukumomin  gwamnati a babban birnin kasar.
 Kakakin hukumar kashe gobara ta tarayya dake Abuja Abraham Paul a ranar Laraba ya tabbatar da faruwar lamarin.
 Paul ya ce an tura jami’an hukumar kashe gobara zuwa wurin domin shawo Kan lamarin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Yanzu-yanzu: An zabi sabon shugaban jami’ar Bayero BUK

Daga Rahama Umar kwaru   Farfesa Haruna Musa ya zama sabon...

An sake sauya lokacin jana’izzar Aminu Ɗantata – Gwamnatin Nigeria

Gwamnatin tarayyar Nigeria ta ce Hukumomi a Kasar Saudiyyar...

Fadan daba: ku fito ku Kare Kan ku da iyayenku – Gwamnatin Kano ga matasa

Ku tashi ku Kare kanku da iyayen Gwamnatin jihar kano...