Da dumi-dumi: tsagin Ganduje sun yi nasara kan tsagin Shekarau a kotun daukaka kara

Date:

Daga Sayyadi Abubakar Sadeeq
Kotun daukaka kara ta Abuja ta yi watsi da hukuncin da babbar kotun tarayya ta yanke na soke taron mazabun da kananan hukumomin jihar Kano.
 Kotun daukaka kara ta ce karamar kotun ba ta da hurumin sauraron karar da tsagin su Sanata Malam Ibrahim Shekarau suka gabatar mata.
 Har ila yau, ta ce shari’ar ba ta kafin zabe ba ce, al’amari ne na cikin gidan jam’iyyar APC, don haka shugabannin jam’iyyar APC ne su zasu warware matsalar.
 Ƙarin abin da za a bi:

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Yanzu-yanzu: An zabi sabon shugaban jami’ar Bayero BUK

Daga Rahama Umar kwaru   Farfesa Haruna Musa ya zama sabon...

An sake sauya lokacin jana’izzar Aminu Ɗantata – Gwamnatin Nigeria

Gwamnatin tarayyar Nigeria ta ce Hukumomi a Kasar Saudiyyar...

Fadan daba: ku fito ku Kare Kan ku da iyayenku – Gwamnatin Kano ga matasa

Ku tashi ku Kare kanku da iyayen Gwamnatin jihar kano...