Rundunar Yan Sandan Kano ta zamo zakara a gasar wasanin masu damara

Date:

Daga Zahraddeen Sale

Rundunar yan sandan jihar kano itace ta zamo zakara a gasar wasanin motsa jiki ta hukumomin jami’an tsaro na jihar kano wadda hukumar wasanin ta jihar kano, ta shirya a karon farko.

Rundunar yan sandan jihar kano sun zamo zakara ne bayan da suka kasance a matsayi na daya wajen lashe lambobin yabo bangaren wasan kwallon kafa da kwallon raga da table tennis da wasan kwado da wasnin tseren gudu ajin maza dana mata da kwallon lambu.

Yan wasan hukumar KAROTA ne suka kasance a matsayi na biyu bayan da suka lashe wasan Judo da kuma guje guje da tsale tsale, sai kuma hukumar kula da shege da fice ta kasance a matsayi na uku a inda ta lashe wasan kwallon kwando da kwallon lambu wato golf.

Yan wasan hukumar kiyaye hatsura ta kasa wato road safety itace ta kasance a matsayi na hudu bayan data samu nasarar lashe wasan kwallon firre wato badminton.

Wakilin Kadaura24 ya bamu labarin cewa mataimakin gwamnan jihar kano Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ne ya jagoranci bikin rufe gasar wadda aka gudanar a filin wasa na sani abachi dake kofar mata a asabar din nan.

Wasanin guda tara aka fafata wadanan da suka hadar da kwallon kafa da kwallon kwando da kwallon raga d kwallon lambu d kwallon firre da wasan kwado da table tennis da judo da wasanin guje guje da tsal tsale a tsakanin hukumomin jami’an tsaro guda 11.

308 COMMENTS

  1. Главные герои картины «Матрица 4» проснулись и начали бороться, после чего появилось сопротивление Матрица 4 смотреть Дата начала проката в США: 22.12.2021. Оригинальное название: The Untitled Matrix Film.

  2. Главные герои картины «Матрица 4» проснулись и начали бороться, после чего появилось сопротивление Матрица 4 films Дата начала проката в США: 22.12.2021. Оригинальное название: The Untitled Matrix Film.

  3. Премьера «Матрицы-4», которая, по слухам, называется «Воскрешение», выйдет на большие экраны 16 декабря 2021 года Матрица 4 фильм Вся информация о фильме: дата выхода, трейлеры, фото, актеры.

  4. Warner Bros. представили первый трейлер нового фильма в серии «Матрица», который вызвал больше вопросов, чем ответов. Матрица 4 фильм Дата начала проката в США: 22.12.2021. Оригинальное название: The Untitled Matrix Film.

  5. Главные герои картины «Матрица 4» проснулись и начали бороться, после чего появилось сопротивление Матрица 4 films Вся информация о фильме: дата выхода, трейлеры, фото, актеры.

  6. Фильм будет называться The Matrix: Resurrections («Матрица: Воскрешения»), и сюжетно он близок к первой картине Матрица 4 смотреть Дата начала проката в США: 22.12.2021. Оригинальное название: The Untitled Matrix Film.

  7. Думаю, Джошуа было бы намного легче победить Александра 1,5 года назад. Сейчас же украинец имеет в своем активе победу над Чисорой, который является настоящим супертяжем. Энтони Джошуа Александр Усик Усик: мы с Джошуа делаем еще один шаг к истории

  8. EASE YOUR PAIN IN 10 MINUTES EFFORTLESSLY

    Be Free from Neck Pain! Try NeckFlexer & Relieve Neck Pain Effortlessly In 10 Min!

    Save 50% OFF + FREE Worldwide Shipping

    Shop Now: neckflexer.online

    Regards,

    Todd

  9. Porn, Not busy Porn Videos, Porno Shagging Tube & XXX Pornography. Effective Porn Movies – Permitted Iphone Corporal congress, Android XXX. Released Porn Movies, Bourgeoning to bed Flicks, XXX Porno Videos & Full-grown Porn
    free porn video

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Bayan shekaru 20, Kotun Ƙoli ta sanya ranar yanke hukunci kan rikicin masarautar Gwandu

Kotun Koli ta sanya ranar yanke hukunci kan daukaka...

Hukumar Shari’ah ta kaddamar da kwamatoci domin kawo sauye-sauye game da cigaban Shari’a a jihar Kano

  Hukumar Shari'ah ta jihar Kano karkashin jagorancin mukaddashin shugabanta...

Rundunar yansanda ta kasa ta aiko sabon kwamishina Kano

    Hukuamr Ƴansanda ta Najeriya ta amince da naɗi CP...

Yadda akai na bukaci Tinubu ya sauya sunan FCE Kano zuwa sunan Maitama sule

Daga Rahama Umar Kwaru   Mataimakin shugaban majalisar dattawan Nigeria Sanata...