Siyasar Zamfara: Matawalle ya Ziyarci Sanata Marafa har gida

Date:

Gwamnan jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya Mohammed Bello Matawalle ya ziyarci tsohon dan majalisar dattawa Sanata Kabiru Marafa don yin sulhu kan rikicin da ya barke a jam’iyyar APC tun bayan shigar gwamnan cikinta a watan jiya.

Gwamnan ya ziyarci Sanata Mafara ne a gidansa da ke Kaduna ranar Asabar.

A wata gajeriyar tattaunawa da BBC Hausa, Sanata Marafa ya ce gwamnan ya ziyarce shi ne domin gano bakin zaren tun bayan sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC.

Rikici ya barke tsakanin bangarorin biyu ne bayan Sanata Marafa da tsohon gwamnan Zamfara Abdul Aziz Yari sun yi fatali da kalaman shugaban riko na jam’iyyar ta APC, Maimala Buni, cewa Gwamna Matawalle shi ne jagoran APC a Zamfara bayan ya sauya sheka zuwa APC.

Sai dai Abdulaziz Yari da Kabiru Marafa – wadanda gwamnan ya tarar a cikin jam’iyyar ta APC – sun ce ba za su yarda a yi musu hawan ƙawara ba.

“Abu guda ne ba mu yarda da shi ba, inda shi Gwamna Maimala ya ce [Matawalle ne jagoran APC] domin babu shi a cikin tattaunawarmu wadda muka yi da gwamnoni guda shida.

Abin da muka amince shi ne a je a kaddamar da Bello a dawo. Abin da muka amince a matsayin abin da za mu bayar a jam’iyya da abin da za mu dauka a gwamnati. Amma da muka je an yi takaddama mun tarar da an yi tsari in ji wasu cewa idan an je a rusa jam’iyya. Ba a rusa jam’iyya domin babu wanda yake da ikon rusa ta,” in ji Abdulaziz Yari.

Shi ma Sanata Marafa ya ce: “Mu rokonmu aka yi aka ce mu bari a yi abin da aka yi a Gusau. An dai yi biki ne kawai. Mu ne muka ce kafin a ce an zama daya sai an yi zaman [tattaunawa]. Amma wani ya zauna a Abuja ya ce ya rushe jam’iyya ya nada wani shugaba maganar banza da wofi ce.”

Sai dai masu lura da harkokin siyasa na ganin wannan mataki na ziyartar Sanata Marafa da Gwamna Matawalle ya yi zai zama sanadin dinke barakar da ke tsakaninsu.

23 COMMENTS

  1. You’ve made some decent points there. I looked on the web for additional information about the
    issue and found most individuals will go along with your views on this site.

  2. I was suggested this web site by my cousin. I am not sure whether this post
    is written by him as no one else know such detailed about my
    trouble. You are wonderful! Thanks!

  3. You really make it seem so easy with your presentation but I find this matter to be really something that I think I would never understand.It seems too complex and very broad for me. I’m looking forward for your next post, I’ll try to get the hang of it!

  4. Hey! Would you mind if I share your blog with my zynga group?There’s a lot of people that I think would really enjoy your content.Please let me know. Cheers

  5. Hello There. I found your blog using msn. This is a really well written article.
    I’ll make sure to bookmark it and come back to read more of your useful info.
    Thanks for the post. I’ll definitely return.

  6. Do you mind if I quote a few of your posts as long as I provide credit and sources back to your website?
    My blog site is in the exact same niche as yours
    and my visitors would really benefit from some of the information you present here.
    Please let me know if this okay with you. Thanks!

  7. Greetings from Idaho! I’m bored to death at work so I decided to browse your blog on my iphone during lunch break. I love the information you present here and can’t wait to take a look when I get home. I’m shocked at how quick your blog loaded on my phone .. I’m not even using WIFI, just 3G .. Anyways, fantastic site!

  8. Hmm it seems like your site ate my first comment (it was super long) so I guess I’ll just sum it up what I submitted and say, I’m thoroughlyenjoying your blog. I as well am an aspiring blog writer but I’m stillnew to the whole thing. Do you have any recommendations fornewbie blog writers? I’d genuinely appreciate it.

  9. Terrific work! That is the kind of info that should be shared across the net. Disgrace on the search engines for now not positioning this put up higher! Come on over and visit my web site . Thank you =)

  10. whoah this weblog is magnificent i love studying your articles.
    Keep up the good work! You realize, lots of persons are searching round for
    this info, you could aid them greatly.

  11. We are a gaggle of volunteers and starting a brand new scheme in our community.
    Your web site offered us with valuable info to work on. You’ve done a formidable activity and
    our whole group will likely be grateful to you.

  12. Attractive portion of content. I just stumbled upon your web site and in accession capital to claim thatI get actually enjoyed account your blog posts. Any way I will be subscribing on your feeds or even I success you get admission to consistently rapidly.

  13. I’ve been surfing online more than 4 hours today, yet I never found any interesting article like yours.
    It’s pretty worth enough for me. In my view, if all site owners and bloggers made
    good content as you did, the internet will be a lot more useful than ever before.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rundunar yansanda ta kasa ta aiko sabon kwamishina Kano

    Hukuamr Ƴansanda ta Najeriya ta amince da naɗi CP...

Yadda akai na bukaci Tinubu ya sauya sunan FCE Kano zuwa sunan Maitama sule

Daga Rahama Umar Kwaru   Mataimakin shugaban majalisar dattawan Nigeria Sanata...

Shugabannin hukumar zakka ta Kano sun ziyarci Sarki Sanusi II

Daga Sani Idris maiwaya   An bukaci Hukumar Zakka da Hubusi...

Nimet ta bayyana jihohin da za su fuskanci tsananin zafi

Hukumar kula da yanayi ta Najeriya ta yi gargaɗin...