Da dumi-dumi : Yan Bindiga sun Sace Wani Sarki har Gida

Date:

Yan bindiga sun sace Sarkin Kajuru, Alhaji Alhassan Adamu a gidansa dake karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna.

Yan bindigar sun kuma sace mutane 12 da ahalin sarkin ciki har da mata da kananan yara.

Jikan Sarkin, mai rike da sarautar Dan Kajuru, Saidu Musa ya tabbatarwa jaridar Daily Trust faruwar lamarin.

Ya ce lamarin ya faru ne da karfe 12:30 na dare

Rahotanni sun bayyana cewa har Yanzu dai Yan Bindigar basu yi Magana ba Kan abun da zasu Bukata kafin Sakin Sarkin.

59 COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Abin mamaki: Barawo ya sace Motar dake cikin ayarin motocin gidan gwamnatin Kano

Wani barawon mota ya kutsa cikin gidan gwamnatin jihar...

Tinubu ya taya tsohon Gwamnan Kano, Shekarau murnar cika shekaru 70

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon Gwamnan...

Abdulmumin Kofa ya koma APC tare da bayyana goyon bayansa ga Tinubu

Abdulmumin Jibri Kofa, ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru...