Mukabala: Abduljabbar yace bai gamsu da mukabalar ba

Date:

Daga Abubakar Sa’eed

bayan kammala musabaka sheikh Abduljabbar Yace shi bai aminta da tsarin da aka gudanar da mukabalar ba.

Sheikh Abduljabbar ya bayyana hakan ne ga Manema labarai bayan kammala musabakar a Hukumar shari’a ta jihar Kano.

Yace yadda aka gudanar da mukabalar ba’a bani lokaci ba yadda ya kamata ,Kuma yadda na zaci zanga tsarin sai dana Zo wajen Sannan na fahimci yadda tsarin yake.

“tsarin mukabalar gaskiya ban gamsu da shi ba,Amma dai na bukaci gwamnatin jihar Kano ta sake shirya Mana wata mukabalar”Inji Abduljabbar

Tuni dai Kadaura24 ta rawaito cewa an kammala mukabalar Kuma an bayyana Sakamakon Karshe na mukabalar.

334 COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Yanzu-yanzu: An zabi sabon shugaban jami’ar Bayero BUK

Daga Rahama Umar kwaru   Farfesa Haruna Musa ya zama sabon...

An sake sauya lokacin jana’izzar Aminu Ɗantata – Gwamnatin Nigeria

Gwamnatin tarayyar Nigeria ta ce Hukumomi a Kasar Saudiyyar...

Fadan daba: ku fito ku Kare Kan ku da iyayenku – Gwamnatin Kano ga matasa

Ku tashi ku Kare kanku da iyayen Gwamnatin jihar kano...