Muna Gab da Kawo Karshen Yan Bindiga a Kebbi-Sama’ila Yombe

Date:

Mataimakin Gwamnan Jihar Kebbi, Kanar Samaila Yombe Mai ritaya, ya ce, da sabbin dabarun da ake dasu ake sa ran nan gaba kadan za’a kawo karshen ayyukan ‘yan bindiga a jihar.


 Mataimakin gwamnan, wanda ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai a gidansa da ke Birnin Kebbi ya ce, Babban Kwamandan Runduna ta 8 (GOC) shiyya ta 8 ta sojojin Nijeriya, ya ziyarci masarautar Zuru da nufin sake fito da dabarun da za’a yaki ‘yan ta’adda dake jihar.


 Ya ce, ba da daɗewa ba kimanin mutane tamanin da takwas ne ‘yan bindiga suka kashe a ƙauyuka takwas na ƙaramar hukumar Dako / Wasagu da ke jihar.


 A cewarsa, gwamnatin jihar ta kuma sake fasalin ayyukan ‘Yan Sa Kai (‘ yan Banga) domin taimakawa kokarin jami’an tsaro.


 “Gwamnatin jihar ba ta haramta ‘Yan Sa Kai a jihar ba saboda sun bi duk wasu sabbin sauye-sauye da aka fita dasu don kyautata ayyukansu”.


 Kanal Yombe, ya bayyana cewa, ‘Yan Sa Kai an sake fasalin su ta hanyar fatattakar marasa bin doka a cikin su yana mai cewa, A da basa bin Dokokin shari’a a Yayin gudanar da Aikin nasu Suna Kashe Mutane ba bisa ka’ida ba , yace Amma yanzu an gyara komai.


 Ya ba da tabbacin cewa, gwamnatin jihar na kokarin ganin ta tabbatar da cewa, jihar ta samu tsaro musamman ta hanyar Magance hare-haren ‘yan bindiga da ke faruwa a Kudancin jihar.


 Mataimakin gwamnan ya fadawa manema labarai cewa, gwamnatin jihar tana aiki kafada da kafada da jami’an tsaro wajen tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyi al’ummar jihar Kebbi.

218 COMMENTS

  1. Бой чемпиона мира по боксу по версиям WBA (Super), IBF и WBO в тяжелом весе британца Энтони Джошуа и украинца Александра Усика состоится на стадионе лондонского РИА НОВОСТИ Спорт, 20.07.2021 Энтони Джошуа Александр Усик Олександр Усик і Ентоні Джошуа вийдуть на ринг 25 вересня в Лондоні, на арені стадіону “Тоттенгема” Українець спробує відібрати в британця пояси wba, wbo, ibf і ibo в суперважкій вазі. Для Усика майбутній бій стане третім у

  2. Джошуа – Усик: відомі гонорари боксерів за чемпіонський Энтони Джошуа Александр Усик Шанси Джошуа на перемогу вищі з однієї причини. Яким би прекрасним боксером не був би Усик, в супертяжах він поки не показав нічого такого, за рахунок чого можна перемогти Джошуа.

  3. Усик вирушив до Лондона на бій із Джошуа. Усик видел самое неприятное поражение Джошуа в карьере. Тогда он понял, что британец будет чемпионом. Усик зі своєю командою відправився до Лондону Энтони Джошуа Александр Усик Александр Усик. Подготовка к бою с Энтони Джошуа ( Subt. ) September 20, 2021 l Leave a comment l by Boxing Videos. ** FOLLOW US ON TWITTER **. Post navigation. Anthony Joshua vs. Oleksandr Usyk [ LIVE WATCHALONG – w/ Ali Drew, Barry Jones & Don Charles.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Da dumi-dumi Dangote ya sake rage farashin man fetur a Nigeria

Daga Rahama Umar Kwaru   Matatar mai ta Dangote ta bayyana...

Akwai bukatar kebe rana ta musamman a matsayin ranar tsofaffin dalibai a Kano – Kwamared Waiya

Kwamishinan yada labarai da harkokin cikin gida, Kwamared Ibrahim...

Dubun wani magidanci da ke da’awar bin mamata bashi a Kano ta cika

Daga Aminu Gama   Kotun shari'ar musulunci da ke zamanta a...

Abubuwan da aka tattauna tsakanin Peter Obi da Gwamnan Bauchi Bala Muhammad

Gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya ce a...