Yan Bindiga sun Sace Mata 60 Kuma sun kone Gari a Zamfara

Date:

Rahotanni daga jihar Zamfara a arewa maso yammacin na Najeriya na cewa ‘yan fashin daji sun sace wasu mata kimanin 60 a cikin wani samame da suka kai kan wasu kauyukka jiya (Talata).

A cewar wani ɗan majalisar wakilan kasar daga yankin, an sace matan ne daga kauyen Manawa yayin da aka kashe mutane hudu a kauyukan Malele da Randa a Karamar Hukumar Maru.

Hon. Shehu Ahmed S. Fulani dan majalisa mai wakiltar yankin da lamarin ya faru a majalisar wakillan Najeriya ya shaida wa BBC cewa garuruwa da dama ne ƴan bindigar suka ƙone a harin.

Ya ce maharan sun tafi da matan ne bayan mazajensu sun gudu a lokacin da suka kawo harin.

121 COMMENTS

  1. Усик – Джошуа: усе про чемпіонський поєдинок Усик Джошуа смотреть онлайн Бій Усик – Джошуа за звання чемпіона світу за версією WBA, WBO та IBF відбудеться в Лондоні. Місцем його проведення стане стадіон футбольного клубу “Тоттенгем”. Щодо дати проведення бою, то

  2. Олександр Усик і Ентоні Джошуа вийдуть на ринг 25 вересня в Лондоні, на арені стадіону “Тоттенгема” Українець спробує відібрати у британця пояса wba, wbo, ibf і ibo в суперважкій вазі. Для Усика майбутній бій стане третім у Энтони Джошуа Александр Усик Усик Джошуа: відкрите тренування українця перед

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rikicin Sarautar Kano: Fadar Sarki Sanusi ta zargi magoya bayan Sarki Aminu Ado Bayero da kai farmaki Kofar Kudu

Daga Sani Idris Maiwaya   Rikicin Masarautar kano ya na neman...

Shugabannin Kasuwar Kanti Kwari sun shiryawa Gwamnan Kano Addu’o’i na musamman

Daga jafar adam Shugaban kasuwar Kantin Kwari Sharu Abdullahi Namalam...

Dalilin Kwankwaso na kin shiga Hadakar ADC

Jam'iyyar NNPP ta ce abin da ya sa ba...