Kano Pillars ta dawo matsayi na daya a gasar 2020/2021NPFL

Date:

Zaharadeen saleh

Kungiyar kwallon kafa ta katsina united ta buga daya da daya da kungiyar kwallon kafa ta kano pillars, a cigaba da gasar cin kofin kwallon kafa ajin firimiya ta Nigeria a zagayen wasa mako na 22 da suka fafata a filin wasa na muhammad Dikko dake jihar Katsina, a lahadin nan.

Tunda farko kungiyar katsina utd ce ta samu bugun daga kai sai mai tsaran gida a mintina 24 da fara amma dan wasan ta Ahmed ya zubar.

An akai kimani minti 27 dan wasan kano pillars Rabi’u Ali ya samu nasarar jefawa kano pillars kwallo aragar katsina utd, an akai kimani mintina 34 dan katsina utd mai suna Abdulrashid Ahmed ya rama mata kwallon.

A yanzu bisa kunnen doki da kano pillars ta buga da katsina utd ta dawo matsayi na daya da maki 41 daga wasanin 22 data fafata a kakar wasa ta bana.

Ga sakamakon ragowar wasanin mako na 22 da aka buga ranar lahadin nan.

Plateau utd fc 4 v wikki Tourists 1

Nasarawa utd 3 v Heartland fc 1

Rivers utd fc 0 v Abia warriors fc 0

Jigawa G. Stars 1 v Dakkada fc 1

Fc Ifeanyi Uba 1 v Sunshine stars 0

MFM fc 1 v Lobi Stars fc 0

Adamawa utd 3 v Warri Wolves 3

A ranar Litinin 24 /05/2021 za’a kara tsakanin
Akwa utd fc v Enugu Ranggers fv

179 COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rundunar yansanda ta kasa ta aiko sabon kwamishina Kano

    Hukuamr Ƴansanda ta Najeriya ta amince da naɗi CP...

Yadda akai na bukaci Tinubu ya sauya sunan FCE Kano zuwa sunan Maitama sule

Daga Rahama Umar Kwaru   Mataimakin shugaban majalisar dattawan Nigeria Sanata...

Shugabannin hukumar zakka ta Kano sun ziyarci Sarki Sanusi II

Daga Sani Idris maiwaya   An bukaci Hukumar Zakka da Hubusi...

Nimet ta bayyana jihohin da za su fuskanci tsananin zafi

Hukumar kula da yanayi ta Najeriya ta yi gargaɗin...