Man Fetir : Budaddiyar Wasika zuwa ga Gwamnoni-Danlarabawa

Date:

Budaddiyar wasika zuwa gwamnonin Najeriya da gwamnatin tarayyar Kasa kan Karin farashin man fetur zuwa ₦385.

Mun samu sanarwar da kuka fitar na kuna bukatar a mayar da farashin man fetur yayi tashin gwauron zabi a kasar nan, Yanzu ace duk tsanani da wahalar da ake ciki so kuke a sayar da litar man fetur a naira ɗari uku da tamanin da biyar ₦385?

Ku sani bama goyon bayan tashin farashin na man fetur a wannan mummunan kangin rayuwar da ake fama da ita a kasar nan wanda ya haifar da hauhawar farashin kayan masarufi har takai ga talaka baya iya samun abincin da zaici sai yayi bara da sauran abubuwa na yau da kullum na more rayuwa domin hakan zai kara jefa ‘yan kasar cikin mawuyacin hali.

Mun samu koke koken al’umma akan cewar An baku tallafin Bail-out bamu gani a ƙasa ba, an baku Paris club fund bamu gani a ƙasa ba, kun handame kuɗaɗen da suke zama haƙƙin ƙananan hukumomi, kuma duk da haka baku tsinanawa jama’a wani abin a zo a gani ba, sannan bayan tilastawa gwamnatin tarayya da kuka yi a baya ta ke baku kuɗaɗen da ya kamata ta yiwa talakawa aiki dalilin cire tallafin mai.

Yanzu yaushe talakan ƙasata zai samu yardar shugabanni har rayuwar su ta inganta? MUTANE sun koma taaddanci da sace sace sabida bakin talauci, karatu ya gagari Dan talaka, an kare rayuwa akan neman abinda zaaci kawai, kullum sai Kara samun mabarata ake a kasa, zagi da Allah wadai shi kawai al’ummar kasa keyi sabida kangin da suke ciki haba wannan wacce irin rayuwa ce ?

Tabbas idan bakuyi nazari akan wadannan abubuwa ba lallai akwai matsala babba wadda bama fatan ta kasance, duk sanda wahala da kangin rayuwa yayi yawa MUTANE suna iya nemawa kansu mafita malau Mai kyau, walau akasin hakan, ku sake tunani sannan ku janye wannan Batu naku na Kara wannan farashin man fetur, haba a hakan ma ya aka kare a yanzu a wannan farashin na yanzu ballantana ace an sake fara wani farashin da ya zarce misali.

Wannan Kira ne zuwa gare ku Dan Samar da sauki ga al’ummar kasa Baki daya a zauna lafiya a cigaba da adduar samun nasara a yaki da rashin zaman lafiyar da ake fama dashi a bangaren tsaro a kasar Baki daya.

Amb Auwal Muhd Danlarabawa
Shugaban Gidauniyar Tallafawa Mabukata daga tushe GRASSROOT CARE & AID FOUNDATION. ®2021.

567 COMMENTS

  1. Премьера «Матрицы-4», которая, по слухам, называется «Воскрешение», выйдет на большие экраны 16 декабря 2021 года Матрица 4 кино Вся информация о фильме: дата выхода, трейлеры, фото, актеры.

  2. Главные герои картины «Матрица 4» проснулись и начали бороться, после чего появилось сопротивление Матрица 4 онлайн Дата выхода. Россия: 16 декабря 2021 года; США: 22 декабря 2021 года

  3. Ковалев Про Бой Усик – Джошуа, «Удачи, Саня» – Бокс/Mma AnthonyJoshua Обсуждение:Энтони Джошуа — Александр Усик. Эта статья содержит текст, переведённый из статьи Anthony Joshua vs. Oleksandr Usyk из раздела Википедии на английском языке. Список авторов находится на

  4. «В этом бое просто нет смысла: Джошуа нокаутирует Усика» – МК Усик Джошуа смотреть онлайн Антъни Джошуа взима €17,5 млн. за бой с Усик. /КРОСС/ Антъни Джошуа ще заработи 17,5 млн. евро за боя с Александър Усик в събота на стадион „Тотнъм” в Лондон, разкриха британският таблоид „Мирър

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Kwamitin PTA na Kano ya dauki matakan hana ragewa dalibai hanya bayan taso su daga makaranta

DAGA ABDULHAMID ISAH Shugaban Kwamitin Iyayen yara da Malamai na...

Fada daba: Buɗaɗɗiyar Wasiƙa Zuwa Ga Gwamnan Kano Alh. Abba Kabir Yusuf – Daga Zainab Nasir Ahmad

Daga Zainab Nasir Ahmad Mai Girma Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf Abba...

RATTAWU ta Kano ta taya Abbas Ibrahim Murnar sabon mukamin da NUJ ta ba shi

Kungiyar ma'aikatan Radio da Talabijin ta kasa reshen jihar...

NUJ ta kasa ta baiwa Abbas Ibrahim sabon mukami

Daga Aliyu Abdullahi Danbala   Kungiyar yan Jarida ta Nigeria ta...