Sakon Barka da Sallah Daga Amb.Yunusa Yusuf Falakin Shinkafi

Date:

SAKON BARKA DA SALLAH DAGA NI AMB.YUNUSA YUSUF HAMZA ( FALAKIN SHINKAFI,JARMAN MATASAN AREWA)

Alhamdulilah godiya ta tabbata ga Allah (S.W.T) da Ya nuna mana wannan rana ta karamar Sallah bayan kammala ibadar azumin watan Ramadan. Ya Allah muna rokonka da sunayen Ka tsarkaka, da Ka karbi ibadun mu, Ka gafarta mana, Ka jikan iyayen mu, kakannimu da sauran yan’uwa Musulmi. Allah Ka kara rufa mana asirin mu duniya da lahira.


Ina adduar Allah madaukakin Sarki yabawa kasarmu ta najeriya zaman Lafia mai dorewa,ya yalwata arzikinta,Allah ya karawa shuwagabanni mu Lafia.

Taqabbalallahu Minna Wa Minkum.

AMBASSADOR YUNUSA YUSUF HAMZA (FALAKIN SHINKAFI, JARMAN MATASAN AREWA)

62 COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Iftila:I: Gwamnatin Kano ta Aiyana Ranar Litinin a Matsayin Ranar Hutu

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ayyana ranar Litinin...

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta Kano ta zabi sabbin shugabanninta

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta jihar Kano ta...

Al’ummar Kano ku baiwa AA Zaura hadin Kai domin ya kawo karshen fadan Daba – Baba Yawale

Daga Halima Umar Dogo   Babban Hadimin AA Zaura Alhaji Baba...