Haramun ne biyan kudin Fansa ga masu garkuwa da mutane- Sheikh Maqari

Date:

Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan da ke Najeriya, Farfesa Ibrahim Maqari, ya bayyana cewa biyan kudin fansa ga masu garkuwa da mutane haramun ne a Musulunci.

Jaridar Dateline da ake wallafawa a shafin intanet ta ambato malamin, wanda shi ne mataimakin babban limamin Masallacin Juma’a na Abuja, yana cewa Musulunci ya hana mabiyansa bayar da kudin fansa ga makiya da ake yaki da su.

Malamin, wanda ya bayyana haka lokacin Tafsirin da yake gabatarwa a watana azumin Ramadana, ya kara da cewa biyan kudin fansa zai karfafa gwiwar masu garkuwa da mutane da kuma ba su karin kudi da za su sayi makamai don ci gaba da kai hare-hare.

“Tun da Allah (SWT) ya haramta biyan kudi ga makiyi wanda yake yaki da kai, domin kada ka kara masa karfi, don haka biyan kudin fansa domin a saki wanda aka yi garkuwa da shi haramun,” in ji shi.

Malamin ya ambato Hadisin da wani mutum ya je wurin Manzon Allah yana tambayarsa kan abin da zai yi idan wani ya yi yunkurin ya yi masa fashi da makami, inda Annabi (SAW) ya umarce shi da ya yake shi.

Batun biyan kudin fansa ga masu garkuwa da mutane dai yana jawo ce-ce-ku-ce a tsakanin ‘yan Najeriya inda wasu ke ganin ya dace a biya domin ceton rai, yayin da wasu ke ganin hakan raguwar dabara ce.

386 COMMENTS

  1. Dama ai mutane ne suke qaramusu kwarin gwiwa Amma banda haka tayaya za.ace makiyinka ya kamaka memakon kuyi fito nafito ka karbama kanka yanci Wai saika dauki kudi kabashi tirrrrr da halin Yan najeria yakamata afarka agane jiya ba yau bace gsky duk Wanda aka Kama NASA yayi kokarin sanar da hukuma dansu bimai haqqinsa inkuma sun kashe ayi hakuri dama kowane Dan Adam akwai hanyar tafiyarsa Kuma damu dasu duk watarana baqin lahirane inkunne yaji 😏

  2. Смотреть онлайн прямую трансляцию боя Энтони Джошуа – Александр Усик 25.09.2021 Бокс Видео бокса JoshuaUsyk Oleksandr Usyk – Anthony Joshua. Boxing

  3. Хей – про бій Усика і Джошуа | Бокс © Останні новини боксу JoshuaUsyk Джошуа поймает украинца своим ударом», – передает слова Тони ifl tv. Поединок Джошуа – Усик состоится в Лондоне на домашнем стадионе футбольного клуба «Тоттенхэм».

  4. Во время прямого эфира в инстаграме Хирн рассказал, что Усик и Джошуа оспорят чемпионские титулы по версиям WBA Super, IBF и WBO 25 сентября.Менеджер добавил, что встреча с большой долей вероятности состоится в Лондоне. Джошуа Усик смотреть онлайн Українець Олександр Усик (18-0, 13 КО) зможе нокаутувати британського чемпіона Ентоні Джошуа (24-1,22 КО). При цьому для нашого співвітчизника не стане проблемою перевагу суперника в габаритах

  5. Энтони Джошуа и Александр Усик прошли процедуру взвешивания перед боем, который состоится 25 сентября. Прямой эфир на телеканале Рен-ТВ. Вес: Александр Усик — 100,2 кг; Энтони Джошуа — 108,9 кгУсик-Джошуа: Результат Джошуа Усик дивитися онлайн Усик – Джошуа: у мережі з’явився ефектний промо-ролик

  6. Олександр Усик. Фото: Getty Images. Бій в суперважкій вазі між Олександром Усиком і Ентоні Джошуа офіційно підтверджений. Він відбудеться 25 вересня. Про це йдеться на сторінці промоутерської Александр Усик Энтони Джошуа DAZN Джошуа: Найскладнішим моїм суперником у профі-кар’єрі був

  7. Александр Усик: «Мы с Джошуа делаем историю» JoshuaUsyk Джошуа — Усик: букмекери назвали фаворита бою. Букмекери активно приймають ставки на бій у надважкій вазі між українцем Олександром Усиком та британцем Ентоні Джошуа, який відбудеться 25

  8. “Зупинить за 5-7 раундів”: Зірковий супертяж зробив AnthonyJoshua Усик – Джошуа – анонс бою в Лондоні 2021. Усик і Джошуа проведуть бій між собою, який анонс і що прогнозують на бій, читайте на Спорт 24.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Babbar Sallah: Gwamnatin Kano ta sanar da ranar rufe makarantu a jihar

Daga Rahama Umar Kwaru   Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da...

Ban San Taulaci ba Sai da na Zama Sarkin Kano – Sarki Sanusi II

Daga Isa Ahmad Getso Sarkin Kano na 16 Muhammadu Sanusi...

Iftila:I: Gwamnatin Kano ta Aiyana Ranar Litinin a Matsayin Ranar Hutu

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ayyana ranar Litinin...

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta Kano ta zabi sabbin shugabanninta

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta jihar Kano ta...