Tawagar jami’an tsaro sun tarwatsa wata maboyar ‘yan ta’adda a wasu kauyuka da ke kusa da garin ‘Yantumaki dake Karamar Hukumar Danmusa aJihar Katsina.
A cewar wata jarida da ke zaune a Katsina mai suna Taskar Labarai, al’ummar garin da kungiyar ‘yan banga sun tsaya a gefen dajin suna kwashe’ yan fashin da ke gudu.
Cikakkun bayanan zasu zo muku nan gaba..