Allah ya yiwa Mahaifiyar Sarkin Kano Rasuwa

Date:

Inna lillahi wa Inna ilaihirrajiun !

Alla yayiwa Hajiya Maryam Ado Bayero. Mahafiya ga Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero da Mai Martaba Sarkin Bichi Alh. Nasiru Ado Bayero rasuwa yanzu a kasar Egypt.

Mai babban dakin dai ta jima tana fama da rashin lafiya Wanda hakan tasa aka kaita Kasar Masar domin yin jinya sama da Watanni biyu kenan.

Hajiya Maryam dai matace ga Marigayi Dr Ado Bayero Kuma Mahaifiya ce ga Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero da Kuma Mai Martaba Sarkin Bichi Alhaji Nasiru Ado Bayero.

Ya zuwa Yanzu dai ba’a sanar da lokacin Jana’izarta ba .

88 COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Iftila:I: Gwamnatin Kano ta Aiyana Ranar Litinin a Matsayin Ranar Hutu

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ayyana ranar Litinin...

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta Kano ta zabi sabbin shugabanninta

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta jihar Kano ta...

Al’ummar Kano ku baiwa AA Zaura hadin Kai domin ya kawo karshen fadan Daba – Baba Yawale

Daga Halima Umar Dogo   Babban Hadimin AA Zaura Alhaji Baba...