Nishadi

ABUBUWAN DA BA A SANI BA KUMA BA A FADA BA, AKAN YAR FIM BABA TAMBAYA  (LADIN CIMA

Ali Kakaki. A yan kwanakin nan, a duniyar yanar gizo-gizo ba'a samu abinda ya tada hazo ba, sama da rikicin daya shigo masana'antar shirya fina-finan...

M Pulanis Gombe ya saki Sabon kundinsa Mai Suna Fulbe Duniya

Daga Zara Jamil Isa   Shahararren mawakin fulani nan, Ibrahim Abubakar wanda aka fi sani da M Pulanis Gombe ya fitar da sabon album dinsa mai...

Shekaru 50 Ina fim, amma Naira dubu 2 dubu 3 ake bani in nayi fim – Ladin cima

Daga Abubakar Sa'eed Sulaiman   Shahararriyar yar wasan Hausa nan wacce take fitowa a matsayin uwa ko kaka  a masana'antar Kanywood Ladin Cima Haruna   ta koka...

Kotu ta ba da umarnin kamo jarumi Sadiq Sani Sadiq

Daga Jamilu Bala Kotun shari’ar Musulunci da ke Hotoro Masallacin Juma’a ta bayar da umarnin da a kamo mata Jarumin wasan Hausan Sadiq Sani Sadiq. Wani...

Wani matashi ya Shiga addinin Musulci Sakamakon kallon shirin Izzar so

Daga Abubakar Sa'eed Sulaiman Wani matashi Mai Suna John ya shiga addinin Musulci Sakamakon Kallon Shirin nan Mai Dogon zango Mai Suna Izzar so . Kadaura24...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img