Nishadi

Hotuna na da Aisha Humaira ba na aure ba ne, na talla ne – Inji Mai-shadda

Fitaccen Mai tsara fina-finan Hausa na Kannywood, Abba Bashir, wanda a ka fi sani da Mai-shadda ya musanta rahotannin da ke yawo a kafafen...

Furodusa Abubakar mai shadda na shirin angwancewa da Jaruma Aisha Humaira

Daga Abubakar Sa'eed Sulaiman Kyawawan hotunan kafin aure Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jaruma Aisha Ahmad Idris wacce aka fi sani da Aishatul Humaira sun...

Wani matashi a Kano ya yi yunkurin kashe Kansa da fiya-fiya Saboda Budurwa

Wani matashi Tijjani Abubakar ya yi yunkurin kashe kansa ta hanyar shan fiya-fiya bayan da budurwarsa ta ce ta daina sonshi. TIME EXPRESS ta ruwaito...

MOPPAN ta Sulhunta yan wasan kannywood

Daga Aisha Aliyu Muhd   Rahotannin daga masana'antar shirya Fina-finan Hausa ta kannywood sun bayyana cewar an yi sulhu a tsakanin jaruman Kannywood bisa wata yar...

Rikicin kannywood: Sarkin waka ya yiwa Ladin cima gwagwgwabar kyauta

Daga Rukayya Abdullahi Maida Fitaccen jarumi kuma mawaki Naziru Sarkin Waka ya baiwa Mama Tambaya kyautar Naira miliyan biyu domin ta fara kasuwanci da magance...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img