Nishadi

Tsohuwar Jarumar kannywood Saima Muhd ta yi aure

Tsohuwar Jarumar masana'antar Kanywood Saima Muhd ta yi aure a ranar Juma'ar da ta gaba . Mata a masana’antar kannywood dai sun maida hankali wajan...

Kannywood: An daura Auren Bashir mai Shadda da jaruma Hasana Muhd

A yau Lahadi, 13 ga watan Maris ne dubban jama’a suka shaida daurin aure tsakanin babban furodusan masana’antar Kannywood, Abubakar Bashir Maishadda da jarumar...

Ana Shirya wani Gawurtaccen Fim a kannywood mai suna “LULU DA ANDALU” wanda ba’a taba yin irinsa ba

SHIRIN LULU DA ANDALU...LABARI NE DA YA FARU A GASKE... Rubutawa Shariff Aminu Ahlan Fassara Yaya Muhammad. Masana'antar shirya fina finan Hausa ta Kannywood ta zarce...

Ba dan Sani Abacha na aura ba — Hafsat Idris

Daga Abubakar Sa'eed Sulaiman  Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood, Hafsat Idris, ta karyata rahotannin da kafafen yada labarai suka yada cewa ta auri dan tsohon shugaban...

Baya ta haihu, ba a daura auren Aisha Tsamiya ba a yau ko, me ya faru ?

Daga Khadija Abdullahi Umar   BAYA ta haihu. Fitacciyar jaruma A’isha Aliyu (Tsamiya) ta bayyana cewa ba a yau Juma’a, 25 ga Fabrairu, 2022 ne za...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img