Nishadi

Rayuwa ta tana cikin Hadari -Hadiza Gabon

Daga Abubakar Sa'eed Sulaiman   Fitaccitar jarumar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon, ta yi ikirarin cewa rayuwarta na cikin hadari saboda yadda ake satar fita da ita...

Rashin tsaro: Rarara ya shirya addu’o’in nemawa Nigeria Zaman lafiya a Kano

Daga Rukayya Abdullahi Maida   Shahararren mawakin siyasar nan na Hausa, Dauda Adamu Kahutu, wanda a ka fi sani da Rarara, ya shirya addu'a ta musamman...

Da gaske ne Dan Kannywood Ali Artwork Madagwal ya Mutu ?

Daga Khadija Abdullahi Aliyu   A jiya da dare misalin karfe Goma sha daya na dare wani shafin Page mai suna Debit.ng hausa suka wallafa cewa...

Kare ya ɗauki rainon marayun ƴaƴan agwagwa 15 bayan bacewar mahaifiyarsu

Daga Aliyu Nasir Zangon Aya   A wani yanayi na tausayi da jin-ƙai, wani kare mai ban sha'awa, mai suna Fred, ya ɗauki rainon wasu marayun...

An fara wani Sabon Shirin Siyasa a Kano “Turbar Demokaradiyya”

Ina masu magana a kafafen yada watau sojojin baka, yantakara masu son tallata kawunansu, shugabani da jagororin dake Jan taragon jirgin al'amuran siyasar kano...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img