Labaran Yau da Kullum

Yanzu-Yanzu :Tawagar jami’an tsaro sun fatattaki wasu Yan Bindiga a Katsina

Tawagar jami’an tsaro sun tarwatsa wata maboyar ‘yan ta'adda a wasu kauyuka da ke kusa da garin 'Yantumaki dake Karamar Hukumar Danmusa aJihar Katsina. A...

An harbe wani babban malami yana jan sallar Asham

An harbe wani babban malami yana jan sallar Asham An harbe wani babban malamin addinin Musulunci a gabashin Jamhuriyar Demokradiyyar Congo. An yi wa Sheikh Ali...

Ranar Ma’aikata : Ganduje ya karawa Malaman Makaranta Shekarun Ritaya daga aiki

Daga Nafisa Abdulaziz Gwamnan jihar Kano Dr Abdullah Umar Ganduje yace gwamnatin jihar Kano ta Kara wa'adin kammala aiki ga Malaman Makaranta a jihar Kano...

Ramadan :Gwamnatin Kano ta Baiwa Dalibai tallafin Azumi

Daga Rabi'u Usman Shugaban Hukumar Bayar da Tallafin Karatu na Jihar Kano (Kano State Scholarship Board) Mudassir Umar Bebeji ya Bukaci Daukacin Daliban Jihar Kano...

Rashin Da’a yasa Hukumar kula da lafiya a Matakin Farko ta jihar Kano ta Kori Wasu Ma’aikatanta

Daga Tijjani Mu'azu Aujara   A kokarinta na ganin cewa dukkan ma’aikatan gwamnati karkashin kulawarta suna bin ka’idoji na dokoki da ka’idojin ayyukin gwamnatiHukumar Kula da...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img