Labaran Yau da Kullum
Tinubu ya Naɗa dan Kano da Wasu a Matsayin Jakadun Najeriya
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana sabon rukuni na manyan jakadu wanda ya haɗa da wasu manyan tsoffin jami’an gwamnati da hafsoshin tsaro.A...
Majalisar Dattawa ta tabbatar da Christopher Musa a matsayin ministan tsaro
Majalisar dattawa ta tabbatar da Christopher Musa, wanda ya kasance babban hafsan tsaro na ƙasar a baya-bayan nan, a matsayin sabon ministan tsaro.A ranar...
Gwamnatin kano za ta sayo Jirage marasa matuka don yakar yan bindiga
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana shirin gwamnatin sa na siyo jirage marasa matuka da kayan aiki na sa ido da...
Matsalar tsaro: Tinubu ya turo tawagar Jami’an tsaro ta musamman Kano – Gwamna Abba
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta ƙara tsaurara matakan tsaro a yankunan da ake ganin suna fama da matsalar tsaro, a wani ɓangare na...
Ma’aikatar Ilimin Jihar Kano ta sanar da ranar rufe makarantu
Ma’aikatar Ilimin Jihar Kano ta bayyana cewa makarantun firamare da sakandare na gwamnati da masu zaman kansu, na kwana da na jeka ka dawo...

