Labaran Siyasa

Kwankwaso zai bar PDP ya koma APC

Daga Abdulrashid B Imam Tsohon gwamnan jihar Kano Sen. Rabiu Musa Kwankwaso na gab da kammala shirinsa na shiga Jam'iyyar APC .  Kwankwaso, tsohon Ministan Tsaro...

Yan Bindiga sun Kai hari Kan ayarin Ganduje

Ƴan bindiga sun kai hari kan ayarin motocin gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje a kan hanyarsu ta komawa gida daga jihar Zamfara. Kwamishinan yada...

Matawalle ne jagoran APC a Zamfara- MaiMala Buni

Shugaban riƙo na jam'iyyar APC ta ƙasa kuma gwamnan jihar Yobe Maimala Buni ya ce daga yau Gwamna Bello Matawalle ne jagoran jam'iyyar a...

Siyasar Zamfara:Mu nai maka maraba da zuwa APC,Amma da Sharudda – Abdulaziz Yari

Masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC reshen jihar Zamfara a ranar Litinin sun yi wani taro a jihar Kaduna inda suka tattauna kan...

Wasu Sun So yinwa Shafin na Kutse- Abba Anwar

Daga Khalifa Hamid Babban sakataren labaran Gwamnan Kano Abba Anwar a ranar Litinin ya ce masu satar bayanan sun yi yunkurin yi masa kutse a...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img