Labaran Siyasa

Fyade: Kotu ta yankewa wasu mutane 3 hukuncin kisa da yanke musu Mazakuta

    An yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya da kuma yanke mazakuta (Dandatsa) ga wasu mutum uku da aka bayyana sunayensu da John Moses, Yakubu...

Abubuwan dake cikin dokar tace finafinai da majalisar Kano ta yiwa garanbawul

    Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da yi wa dokar da ta kafa hukumar tace fina-finai gyaran fuska. Cikin gyare-gyaren har da tilasta wa masu...

Dangote ne kadai zai iya karya farashin takin zamani kamar yadda ya yiwa man fetur a Nigeria – Falakin Shinkafi

    Falakin Shinkafi Amb. Dr. Yunusa Yusuf Hamza ya yi kira ga shahararren dan kasuwa kuma attajirin Nahiyar Africa Alhaji Aiko Dangote da ya taimaka...

Babu wata kullalliya tsakani na da Kwankwaso – Shekarau

    Tsohon Gwamnan Kano, Mallam Ibrahim Shekarau, ya musanta cewa akwai wata ƙullaliyar gaba tsakaninsa da takwaransa, Rabi’u Musa Kwankwaso, inda ya bayyana cewa babu...

Cin zarafi: Akpabio ya musanta zargin da Sanata Natasha ta yi masa

Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya Godswill Akpabio ya musanta zargin cin zarafi ta hanyar lalata da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta yi a kansa. Ya musanta zargin...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img