Labaran Siyasa

Muhimmin Sakon Murtala Sule Garo ga Al’ummar Jihar Kano

  Assalamu alaikum wa Rahmatullah Ina mika sakon gaisuwa a yayin da al’ummar Musulmi a Najeriya da sauran sassan duniya daban-daban su ka fara gudanar da...

Shekarau ya magantu kan batun sake hadewarsu da Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekaru ya ce yana da kyakkyawar alaƙa tsakaninsa da da jagoran jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. A hirarsa...

Sabon Rikici ya Barke Tsakanin Jiga Jigan NNPP Kwankwasiyya a Kano

Daga Maryam Muhammad Ibrahim   Rikicin cikin gida ya sake barkewa tsakanin mai magana da yawun gwamnan jihar Kano Sanusi Bature Dawakin Tofa da dan majalisar...

Shugaban karamar hukumar Dala ya raba takin zamani sama da 800

Daga Sani Idris maiwaya   Shugaban karamar hukumar Dala Alhaji surajo Ibrahim Iman ya kaddamar da rabon takin zamani ga manoma dake yankin dan bunkasa harkar...

Sanarwar ta musamman daga majalisar limaman masallatan juma’a ta jihar Kano

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa   Shugaban majalisar limaman masallatan juma'a ta jihar Kano Sheikh Muhammad Nasir Adam ya bakaci limaman masallatan juma'a da su himmatu wajen...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img