Labaran Siyasa

Shugaban Karamar Hukumar Ungogo Ya Raba Kwamfutoci Ga Daliban da Suka Samu Tallafin Karatu Zuwa Kasar Indiya

Shugaban Karamar Hukumar Ungogo, Hon. Tijjani Amiru Bilyaminu Rangaza, ya raba na'uarori masu kwakwalwa (kwamfutoci) ga dalibai goma sha biyu ‘yan asalin Ungogo da...

Shugaba Tinubu ya nemi Majalisar Dattawa ta tabbatar da sabbin hafsoshin tsaro

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aika wa Majalisar Dattawan Nigeria da buƙatar tabbatar da sabbin hafsoshin tsaro da ya naɗa kwanan nan. Shugaban Majalisar...

INEC ta ce ta kammala shirye-shiryen zaben gwamna na Anambra

Shugaban Hukumar Zabe ta Ƙasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya tabbatar da cewa hukumar ta kammala dukkan shirye-shiryenta domin gudanar da zaben gwamnan...

Maikwatashi: Tsohon kwamishinan Ilimi ya rubutawa gwamnan Kano budaddiyar Wasika

Tsohon Kwamishinan Ilimi na Jihar Kano, Alhaji Muhammad Sanusi S. Kiru, ya bayyana damuwarsa kan yadda aka gudanar da aikin mayar da makarantar Government...

Gwamnatin Kano ta sauyawa makarantar mata ta Mai Kwatashi matsugunni

Ma'aikatar Ilimi ta Jihar Kano ta ɗauke Karantar Sakandare ta Mata ta Mai Kwatashi daga titin France Road, Sabongari zuwa unguwar Kaura Goje a...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img