General News

Mafi yawan yan Siyasar Nigeria ba su da tarbiya – Sarki Sanusi II

Sarkin Kano na 16 Muhammadu Sanusi II ya zargi 'yansiyasar Najeriya da aikata cin hanci da rashawa saboda "rashin tarbiyya tun daga tasowarsu". Da aka...

Kanana da matsakaitan yan kasuwar Abubakar Rimi ta Sabon gari sun bukaci Gwamnan Kano ya shiga cikin lamarinsu

Daga Rabi'u Usman   Hadaddiyar Kungiyar kanana da matsakaitan yan kasuwar Abubakar rimi ta sabon gari dake jihar kano sun bukaci Mahukunta musamman gwamnatin kano da...

Bayan murabus ɗin Namadi, Gwamnan Kano ya gargaɗi Jami’an gwamnatinsa

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya fitar da gargaɗi mai tsanani ga dukkan jami’an gwamnati bayan murabus ɗin Kwamishinan Sufuri, Alhaji Ibrahim...

DA DUMI-DUMI: Kwamishinan Sufuri na Kano ya yi murabus saboda takaddamar belin dilan kwaya

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa   Kwamishinan Sufuri na Jihar Kano, Alhaji Ibrahim Ali Namadi ya yi murabus daga mukaminsa sa’o’i kadan bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf...

Abubuwa 9 da kwamitin binciken belin dilan kwaya ya gano

Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya karɓi rahoton kwamitin bincike akan kwamishinan Sufiri Ibrahim Namadi, kan karɓar belin wanda ake zargi da...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img