General News

Allah ya yiwa Mahaifiyar Sarkin Kano Rasuwa

Inna lillahi wa Inna ilaihirrajiun ! Alla yayiwa Hajiya Maryam Ado Bayero. Mahafiya ga Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero da Mai Martaba...

Mazauna Wasu kauyuka a Zamfara sun kashe Yan Bindiga 10

Bayanai daga jihar Zamfara a arewacin Najeriya na cewa wasu 'yan fashin daji sun kwashi kashinsu a hannu a daren Juma'a lokacin da suke...

Yan Bindiga suna son kure Hakuri na akan su – Shugaba Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gargadi 'yan bindigar da ke kashe-kashe musamman a arewacin kasar kan cewa "Su shiga hayyacinsu, su daina jin cewa...

Mun gamsu da irin Abincin da ake rabawa Masu Azumi a Kano – Muhd Garba

Daga Abdulmajid Habib Tukuntawa Gwamnatin Jihar Kano tace tana gaisuwa  da yadda aikin dafawa da rabar da abincin buda bakin azumin Ramadan na wannan shekara...

Manoma a Kano suna Murnar Sake sakin ruwa daga Dam din watari

Daga Halima M Abubakar An saki ruwa daga madatsar ruwa ta Watari a cikin jihar Kano, don ba da damar ci gaba da ayyukan ban...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img