Ba da Gangan Ganduje ya taka hoton Kwankwaso ba -Muhd Garba

Date:

Nasiba Rabi’u Yusuf

 
 Kwamishinan yada labarai na jihar Kano, Malam Muhammad Garba ya ce hoton da ke yaduwa a kafafen sada zumunta wanda ke nuna gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano yana taka fastar tsohon Gwamna Rabi’u Musa Kwankwaso a wurin taron gangamin jam’iyyar APC, wanda aka yi ranar Asabar, bmkwata-kwata ba shiryawa akai ba Kuma Gwamnan Bai ma sani ba.


 A cikin wata sanarwa da kwamishinan yada labarai Com. Muhd Garba ya Sanyawa hannu Kuma aka aikowa Kadaura24 ya ce duk da rashin fahimtar siyasa da banbancin dake tsakanin Ganduje da kwankwaso, rashin mutunci ko wulakanta wani shugaban siyasa baya Cikin dabi’un Gwamna Ganduje.


 Ya ce yayin da wasu masu zagon kasa suka zuzuta batun wadanda ke kokarin lalata lamarin don son ransu, zai zama babban rauni ga lamiri idan aka yi bayanin gaskiya.


 Da yake bayanin hakikanin abin da ya faru, Malam Garba ya ce “yayin abubuwan da suka faru, wanda aka shirya a matsayin wani bangare na bikin ranar Dimokradiyya ta bana, tsaffin ‘yan takarar gwamna biyu da mambobin Kwankwasiyya da yawa sun sauya sheka zuwa APC.


 Lokacin da aka kira Gwamna Ganduje zuwa kan mumbari, tsaffin ‘yan Kwankwasiyya sun yi layi a kan hanyar don gaisuwa da nuna mubaya’arsu ga gwamnan.


 Wasu daga cikin mambobin da suka yi watsi da tafiyar Kwankwasiyya a wurin taron, ta hanyar nuna soyayya, suna wasa da hotunan tsohon gwamnan, daya daga cikinsu, ya sa hoton akan jar kafet din yayin da Gwamna Ganduje ke kan hanyarsa ta zuwa kan mimbari, kuma ba tare da ya sani ba ya taka shi. “


 Kwamishinan ya jadadda cewa mutane da yawa sun san Ganduje da son zaman lafiya, juriya da rashin nuna kyama don Haka sun San ba zai yi hakan da gangan ba

358 COMMENTS

  1. Gaskiya nima nasan haka shimai ma zaiji inyataka hoton shugaba rabiu musa kwankwaso tayama haka zaifaru saidai mutane suce zabada wani muguwar fassara akan hakan saidai fatan Allah yahada kan kwankwaso daganduje amin

  2. Warner Bros. представили первый трейлер нового фильма в серии «Матрица», который вызвал больше вопросов, чем ответов. Матрица 4 кино Дата выхода. Россия: 16 декабря 2021 года; США: 22 декабря 2021 года

  3. Warner Bros. представили первый трейлер нового фильма в серии «Матрица», который вызвал больше вопросов, чем ответов. Матрица 4 смотреть Вся информация о фильме: дата выхода, трейлеры, фото, актеры.

  4. Главные герои картины «Матрица 4» проснулись и начали бороться, после чего появилось сопротивление Матрица 4 смотреть Дата начала проката в США: 22.12.2021. Оригинальное название: The Untitled Matrix Film.

  5. Также в Лондоне состоялась традиционная битва взглядов. Накануне боя Джошуа – Усик в Лондоне состоялась церемония взвешивания спортсменов. Украинец показал 100 кг, а британский чемпион – 109 Все подробности на сайте Энтони Джошуа Александр Усик 2021.25.09 Усик обратился к оценившему его силу Джошуа: Бокс и ММА

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rikicin Masarautar Kano: Kotu ta Sake Sabon Hukunci

A wani sabon yanayi na rikicin Masarautar Kano, Kotun...

Gidauniyar Aliko Dangote za ta rabawa ‘yan Najeriya miliyan daya shinkafa

Daga Khadija Abdullahi Aliyu   Gidauniyar Aliko Dangote ta raba buhunan...

Rufe Makarantu da azumi: Ministan Ilimi ba ta da ilimin harkokin mulki – Jafar Sani Bello

Daga Aliyu Danbala Gwarzo   Tsohon dan takarar gwamnan jihar Kano...

Da dumi-dumi Dangote ya sake rage farashin man fetur a Nigeria

Daga Rahama Umar Kwaru   Matatar mai ta Dangote ta bayyana...