Mun Gama biyan Duk Hakkokin Matasan ‘yan N-Power-Sadiya Faruq

Date:

Gwamnatin Najeriya ta ce ta gama biyan duka ‘yan N-Power hakkokinsu baki daya.

Ministar harkokin agaji ta Najeriya Sadiya Farouq ce ta bayyana hakan, yayin wani taron da ma’aikatarta ta shirya kan harkokin ‘yan jarida a Abuja ranar Alhamis.

Jaridar The Cable ta ruwaito cewa a bara an ta fuskantar koke kan rashin biyan mutane da dama haƙƙokinsu na wata-wata.

Sadiya ta ce ma’aikatarta ta yi ta fuskantar matsalolin kudi daga wani tsarin kudi na gwamnatin tarayya, wanda ya rika janyo wannan tsaiko.

Ta yi bayani cewa ofishin babban akawu na kasa ya gano cewa cikin mutum 516,600 da suka bayar da bayanansu a watan Afrilu, ba a biya 14,020 saboda akwai bayanan asusunsu a wasu ma’aikatun gwamnati.

Amma ta ce da zarar an warware matsalar za a biya wadanda suka cancanci a biya su.

“Ba na zaton akwai wani wanda yake bin mu kudi. Mun warware wannan matsalolin da ofishin akanta janar,” in ji Ministar.Article share tools

198 COMMENTS

  1. Джошуа-Усик: объявлен состав пар андеркарда. Поделиться: Лоуренс Околи. 26 Августа 2021, 10:38. Организаторы вечера бокса 25 сентября в Лондоне (Англия), главным событием которого станет бой между Энтони Джошуа Александр Усик 2021.25.09 07:40. Болельщики считают, что Усик побьёт Джошуа. Комментирует Эдди Хирн. 25.08.21. 19:10. Энтони Джошуа сравнил себя с Месси и рассказал о подготовке к Усику. 24.08.21. 13:05. Энтони Джошуа назвал ключ к

  2. Дата бою Усик — Джошуа. Про те, що зустріч двох супертяжів відбудеться 25 вересня, було оголошено в липні. 13 липня генеральний директор компанії К2 Promotions Олександр Красюк заявив, що сторони досягли попередньої Энтони Джошуа Александр Усик смотреть онлайн Що відомо про бій Усик — Джошуа. Дату бою призначено на суботу, 25 вересня. Він відбуватиметься у Лондоні, а битимуться боксери за володіння титулами чемпіону світу в суперважкій вазі IBF, WBO

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rikicin Masarautar Kano: Kotu ta Sake Sabon Hukunci

A wani sabon yanayi na rikicin Masarautar Kano, Kotun...

Gidauniyar Aliko Dangote za ta rabawa ‘yan Najeriya miliyan daya shinkafa

Daga Khadija Abdullahi Aliyu   Gidauniyar Aliko Dangote ta raba buhunan...

Rufe Makarantu da azumi: Ministan Ilimi ba ta da ilimin harkokin mulki – Jafar Sani Bello

Daga Aliyu Danbala Gwarzo   Tsohon dan takarar gwamnan jihar Kano...

Da dumi-dumi Dangote ya sake rage farashin man fetur a Nigeria

Daga Rahama Umar Kwaru   Matatar mai ta Dangote ta bayyana...