Za a fara duban sabon watan Dhul Hijjah a Saudiyya ranar Laraba

Date:

Daga Khadija Abdullahi Aliyu

 

Hukumomi a Saudiyya sun bukaci ‘yan kasar su soma duba sabon watan Dhul Hijjah na shekarar Musulunci ta 1443 ranar Laraba da almuru.

 

Wani sako da shafin Haramain Sharifain ya wallafa a Tuwita ya nemi ‘yan kasar su kai rahoton ganin watan idan sun gan shi.

 

Tuni dai mahajjata suke ci gaba da isa kasar ta Saudiyya domin gudanar da ayyukan ibada.

 

Mahajjata miliyan daya ne daga ciki da wajen kasar za su gudanar da ayyukan ibada a bana

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Sallah: Baffa Babba ya raba buhu 2,000 na Shinkafa ga Kungiyoyin Tinubu a Kano

Babban daraktan cibiyar kula da ingantuwar aiyuka ta kasa...

Babbar Sallah : Kansilan Lajawa ya raba Naira dubu 500 ga al’ummar mazabarsa

Daga Nura Adam   Kansilan mazabar Lajawa a karamar hukumar Wudil...

Da dumi-dumi: Kotu ta aike da Matashin dake shigar mata a Tiktok da film gidan gyari

Daga Rukayya Abdullahi Maida   Shugaban Hukumar tace fina-finai da Dab'i...